album cover
MENENE SO
32
R&B/Soul
MENENE SO was released on May 22, 2026 by 5697705 Records DK as a part of the album MENENE SO - Single
album cover
Release DateMay 22, 2026
Label5697705 Records DK
LanguageEnglish
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM93

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Arewa Sound
Arewa Sound
Performer
Sani Martaba
Sani Martaba
12-String Acoustic Guitar
COMPOSITION & LYRICS
Adams Dorayi Kano
Adams Dorayi Kano
Songwriter
Sani Martaba
Sani Martaba
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Adams Dorayi Kano
Adams Dorayi Kano
Producer
Menene So
Menene So
Recording Engineer

Lyrics

Wai minene so, minene kauna
Mine abun da ciki ya kunsa
Tambaya nai ku ban amsa
Nagani diyya gwanar kyakkyawa
Kaunar ta tabi sansan rai na
Tabi jiki na ta ratsa
Ya zan misalta maku kyaun ta
Kallata hallayar ta
Natsuwa da dabi'un ta
Sam sam tan kyaun nunawa
Marmushin ta kan rikitarwa
Lafajin ta kan saka shidaiwa
Santa ya taba min gani na da ji na
Kai kamar na kwana mance bana bambanche fari da baki
(Catches your tracks today)
Kanta zani dau alkalam da takadda
Zan warware zarai da abawa
Sanadiyyar soyayyar ta
Ashe a hankali so kan gama jiki ya sanya ka kawruwa
Wani son idan ya kai so in aka barka da kyal zaka rayu
A hankali so kan yo yaduwa
Har ya saka ayi shakuwa
Ya fidda wasu a damuwa
Soyayya ce ke sa sadaukar da rai da rayuwa
Dadin ta ya wuce dadin zama ko shawqi na rayuwa
Wani kan so kan yo iri da kadan da kadan ya zam ciwo
Zafi na seconds ko yu, soyayya
(Catches your tracks today)
Wai minene so, minene kauna
Mine abun da ya kunsa
Tambaya nai ku ban amsa
Nagane launin kauna ya take
Ta kama zuci sai an dake
Abar biddar wani sassake
Kai misalin so na da yawa bai hawa ma'auni
Dan in yakama rai, da kyal jiki kan saki da sauri
Ni da nagane so da akwai wuya
Ya kan sabotar da rayuwa
Tamkar a gefen rijiya
Sai nabi a hankali
Buri na nai so guda da gaskiya
Mu kwantar da kai, karda a so muyi ta cirka komai
(Catches your tracks today)
Mi nazari da tunannin rayuwa, sai muga munyo karuwa
Kauna ke sa ayi shakuwa, kai ya shai ta so
A zuciya bai fita da sauki
Idan ka fara yi wasu yakan sa su sukasa bacci
Nafison soyayya dan Allah, ban na birar hanin ruba
Bani sirri ko dabara, muyi soyayya dan Allah
Minene so, minene kauna
Mine abun da ya kunsa
Tambaya nai ku ban amsa
Written by: Sani Martaba
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...