album cover
Muradina
6,321
Music
Muradina was released on May 13, 2021 by S2 Record as a part of the album Muradina EP - EP
album cover
Release DateMay 13, 2021
LabelS2 Record
LanguageEnglish
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM96

Credits

PERFORMING ARTISTS
Salim Smart
Salim Smart
Background Vocals
Hairat Abdullahi
Hairat Abdullahi
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Salim Smart
Salim Smart
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Outlow
Outlow
Producer

Lyrics

Outlaw on the beat
Ma sha Allah
Kyakkyawa kamar ke ki kai kanki
Tabarakallah
San kowa ki waygo ki dubai ni
Yaya zanyi ne?
Rufe idanu su bar kallon ki
Bazan iyaba kin rikitar da ni
Sanki ya jani
Assalamu alaiki
Bakon ki ne ki mini tarba
Na taho da bukata
Batu ne akan soyayya
Chan cikin zuciyar ki
Nakeso na kai wani sako
Bani so ki fusata
Buri na ki ce kin shirya
Kyakkyawa ni kece bayani na
Na yarje ki ja linzami na
Kece zaki karai mutunchi na
Ki zamto uwar ya'ya guna mai tarbiya
In nai maka albishiri da samun mukami babba
Cikin zuciyata kai ne ka zamto matakin farko
Sannan nayi alkawari jikina bazai kasa ba
Wajen kyautatawa da kulawa kafin ayi mana baiko
Cikin zuciya da ruhi a nan sanka ya samu gurbi
Ya sa bana gane kai na
Ka dai kyale yan hamaya
Ga ran kai ka zama zabi
Kai ma sai ka nuna kauna
Ko nai maka laifi ka yafe min
Idan nai kuskure ka gyara min
Hanyar gaskiya zaka nuna min
Mu zauna cikin yarda da amanar soyayya
Kula zana baki a so
In rayu in mutu da ke
Bazan so ki kuka ba
Nima zan nuna maka so
In rayu in mutu da kai
Bazan maka horo ba
Ni dai bani gaggawa
Komai lokaci ne
Nasan zamuyo aure
Nima bani gaggawa
Dan kai adali ne
Da kai zanyi zaman aure
Addu'ar iyayye tana bin mu
Mu daure mu alkinta sirrin mu
Mu damke ita ce makamin mu
Mu jurai mu kyautata niyyar mu
A tarai ya
Written by: Salim Sadiq
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...