album cover
dokin karfe
15
World
dokin karfe was released on August 21, 2019 by indie as a part of the album Hubbi
album cover
AlbumHubbi
Release DateAugust 21, 2019
Labelindie
LanguageEnglish
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM113

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Nura M. Inuwa
Nura M. Inuwa
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Nura M. Inuwa
Nura M. Inuwa
Composer, Lyrics
PRODUCTION & ENGINEERING
Nura M. Inuwa
Nura M. Inuwa
Producer

Lyrics

Babu kamarki a gurina kissani
Dokin 'karfe gaskiya raba gardama
Babu kamarka a gurina kasani
Dokin 'karfe gaskiya raba gardama
'Karya batayin 'da ko 'kankani
Dokin 'karfe gaskiya raba gardama
Eh allura ce ruwa na tsinta domin rabo
Soyayya ce tasa gareni take shan yabo
Tafiyar 'kasa sai da manya yara keyin gamo
Idan zasuyi fushi dakyau ai masu lallama
Eh ni kaine zana baiwa labarin zuciya
Kana so kaji koko a'a sai kafadan gaskiya
Abinda kaman nafiso kawai ranka na sanyaya
In ka yarda magana tuni an gama
'Karya batayin 'da ko 'kankani
Dokin 'karfe gaskiya raba gardama
Eh ai magana taki kunnuwa su suka so suji
In har zan kwana jinsu bancewa na gaji
Tallafi rai zuciya ta kiyimata agaji
Amsamin da baki nai maki sallama
'Karya batayin 'da ko 'kankani
Dokin 'karfe gaskiya raba gardama
'Karya batayin 'da ko 'kankani
Dokin 'karfe gaskiya raba gardama
Eh mi kagani da idonka dubeni dakyau kaga
Wanne hali nake yanayi komai nashiga
Canki na canka ya walla ni ko 'daya ban raga
Inka canka kazamo raba gardama
'Karya batayin 'da ko 'kankani
Dokin 'karfe gaskiya raba gardama
Eh kina shauki fuskar ki ba nunin damuwa
Kamar kin hango abin bidarki cikin rayuwa
Soyayya ce tasaki shauki haka yar uwa
Allah dai yasa ni zaki sauwa ragama
'Karya batayin 'da ko 'kankani
Dokin 'karfe gaskiya raba gardama
Eh lallai hakane ina cikin shauki na so
Domin nay jaddadi gaban ka zan 'karaso
Yarda dani fada ta so ciki kaiman iso
A sashen zuciyata kai naiwa gun zama
'Karya batayin 'da ko 'kankani
Dokin 'karfe gaskiya raba gardama
Babu kamarki agurina kisani
Dokin 'karfe gaskiya raba gardama
Babu kamarka agurina kasani
Dokin 'karfe gaskiya raba gardama
'Karya batayin 'da ko 'kankani
Dokin 'karfe gaskiya raba gardama
Written by: Nura Musa Inuwa
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...