album cover

Ta Daya

3,332Afro-Beat2026
album cover
00:00
00:05
00:10
00:15
00:25
00:30
00:40
00:50
01:10
01:25
01:30
01:40
02:35
00:00
02:44
Past 7 Days
Ta Daya was discovered most frequently in the first few seconds of the song during the past week

Lyrics

Unusual Mix
Sannu rabin zuciyata
Thema calling me JayBoy
Banger
DOLEAJIMU
Na auri Kyakyawa
Mace ta gari mai Tarbiyya ga Yayana
Ohhhh
Matata ta kaina
Bata ta6a Bari naci na kwana ban sha ba
Ayyaaa
Ayyaaaa
Baby Kece Ta Daya Ta Daya
Kece Ta Biyu
Kira najiyo najiyo
Kece na Biyo
Zaman jiranki nayo da nayo
Kece na Taro
Koh acikin taron Mata kin zarce Dubu
Amarya
Kira nake
Amarya
Magiya nake
Amarya
Jira nake
Amarya
Sai na buga tamburan
Amarya
Kira nake
Amarya
Sai ta magiya nake
Amarya
Jira nake
Amarya
Sai na bugo tamburan
Amarya
Gaki da kyaun murmushi
Dole na waqeki matata
Dan bani ta6a Bari ki wahala zana kareki da rayuwata
I wanna take you round the world
Amma show you everything
When you came into my life Girl you gave me everything
Baby I love you
Baby Kece kika mallakeni
I need you
Kece wacce bana so ta barni
I miss you
Kin barni da kewarki
Baby I choose you
Baby ni ke na za6a
Kece Ta Daya Ta Daya
Kece Ta Biyu
Kira najiyo najiyo
Kece na Biyo
Zaman jiranki nayo da nayo
Kece na Taro
Koh acikin taron Mata kin zarce Dubu
Amarya
Kira nake
Amarya
Magiya nake
Amarya
Jira nake
Amarya
Sai na buga tamburan
Amarya
Kira nake
Amarya
Sai ta magiya nake
Amarya
Jira nake
Amarya
Sai na bugo tamburan
Amarya
Gaki da kyaun murmushi
Dole na waqeki matata
Dan bani ta6a Bari ki wahala zana kareki da rayuwata
I wanna take you round the world
Amma show you everything
When you came into my life Girl you gave me everything
Kece Ta Daya Ta Daya
Kece Ta Biyu
Kira najiyo najiyo
Kece na Biyo
Zaman jiranki nayo da nayo
Kece na Taro
Koh acikin taron Mata kin zarce Dubu
Written by: Muhammad Yarima

Shazam Footer

Select language:
Google Play Store
Apple App Store
Chrome Web Store
Galaxy Store

Follow Us

Loading...