Similar Songs
Lyrics
Eh na daina basaja dukkan halina na canza
Jirgin fito za na shige shi don ya saukeni gari
A san mutum kan sana'arsa ya fi basaja
Rana dubu ce ta barawo ɗaya take sa shi ɓari
A san mutum kan sana'arsa ya fi basaja
Rana dubu ce ta barawo ɗaya take sa shi ɓari
Zaben tumun dare aikin mai ruwan ido (Basaja)
Mai shuka cuta baya zama kamar bado (Basaja)
Tun ran gini tun ran zaane ya gurgudo (Basaja)
Jirgin fito in ka shige shi sauri zai kai ka gari
As an mutum kan sana'arsa ya fi basaja
Rana dubu ce ta barawo ɗaya take sa shi ɓari
Halin da na dauka da yanzu na aje (Basaja)
Na dau wasikar zuciya wacce na baje (Basaja)
Rigar kaya na cireta jiki na girgije (Basaja)
Ga rikkida irin ta wahainiya garan sai nazari
A san mutum kan sana'arsa ya fi basaja
Rana dubu ce ta barawo ɗaya take sa shi ɓari
Ni na sani ba a sabo da damisa (Basaja)
Sannan fada da take kwai wahalar kisa (Basaja)
Me ye ake da maciji mai gida kasa (Basaja)
Abin gujewa ne dafinsa bai da dadin lamari
A san mutum kan sana'arsa ya fi basaja
Rana dubu ce ta barawo ɗaya take sa shi ɓari
A san mutum kan sana'arsa ya fi basaja
Rana dubu ce ta barawo ɗaya take sha shi ɓari
Eh magana ɗaya ba a yii sai da gaskiya (Basaja)
Ni na kafe kan kalma tawa na tsaya (Basaja)
Bar gardama kar ki harbi da kibbiya (Basaja)
Da dai gidan kurkutu gara ma a sanyani mari
A san mutum kan sana'arsa ya fi basaja
Rana dubu ce ta barawo ɗaya take sa shi ɓari
Wadansu ba su tunani sun bi duniya (Basaja)
Haram suke ta kira maganarsu fariya (Basaja)
Da kai gurin Allah zan nemi kariya (Basaja)
Da ni da kai babu sake bare my yo alkawari
A san mutum kan sana'arsa ya fi basaja
Rana dubu ce ta barawo ɗaya take sa shi ɓari
Ki bar aje ni sahunnan tuni na bari (Basaja)
Nai hankali na yarda kina da kyan diri (Basaja)
In kin amince karki fadama yan gari (Basaja)
Mu kulla kyakkyawar alaka ni da ke nai katari
A san mutum kan sana'arsa ya fi basaja
Rana dubu ce ta barawo day atake sa shi ɓari
Ehhh na daina basaja dukkan halina na canza
Jirgin fito za na shige shi don ya saukeni gari
A san mutum kan sana'arsa ya fi basaja
Rana dubu ce ta barawo ɗaya take sa shi ɓari
A san mutum kan sana'arsa ya fi basaja
Rana dubu ce ta barawo ɗaya take sa shi ɓari
Written by: Isa Gombe, Mubarak Dutse, Mubarak Dutse & Farouk M Inuwa, RR