Music Video
Credits
PERFORMING ARTISTS
Umar M. Shariff
Performer
COMPOSITION & LYRICS
RR
Songwriter
Lyrics
So yanayi, yanayi, yanayi, yanayi, yanayi, mai sauyawa
So yanayi
Eh so yanayi nashigo sai naji sanyi
Zo saba da so bazan nisa ba
Eh so yanayi kowa da zabin shi a zuci
Kai na rike a so bazan ma kishiya ba
Eh so yanayi nashigo sai naji zafi
Ki agaji ki taimakan kinban sanyi
Eh so yanayi kowa da zabin shi a zuci
Kai hakuri inada wanda yake sona
Nai 'damara a sanki sam baja da baya
Na na dace wanga 'diya mai alkunya
Ya zan fadi dankwa batai mani 'karya
'karya soyayya ki share hawaye na
Eh kwanciyar rai sha kwakwa masoyi na
Yi dankai kazamo sanyi na idanu na
Hannuna kallonka ke kauda bakin ciki na
Jikina kai na rike zanyiwa kalamaina
Eh sanki ya kama zuciya ya hanani sakewa, sakewa
Yawan tunani ya sakani nake ramewa, ramewa
Ruwan hawaye a idona ki tausayawa, tausayawa
Kibani 'kauna, zai zama sandin farinciki na
Eh so yanayi kowa da zabin shi a zuci
Kai na rike a so bazan ma kishiya ba
Eh so yanayi nashigo sai naji zafi
Ki agaji ki taimakan dan miyi soya
Eh ka makara ba damsr in waiwaye ba
Tamkar fitila ka zame mani babushakka
Domin itace mai raba 'kauna tasanya kuka
Inada masoyi wanda yasan farinciki na
Eh a garin so gamu ciki munyo nisa
Mintika masoya sun zozzo mun gaggaisa
Sunyi jinjina suce 'kaunar babu irinsa
Sun bamu kambu sunce mu kara rirrike juna
Eh karki kulle idonki kice bazaki so dani ba, daniba
Maza biyu gurina, sun haramta bazan iya ba, iya ba
Kaine na taba, ga 'yan mata baka rasa ba, rasa ba
Bazan iya ba domin kin girmi ra'ayi na
Lyrics powered by www.musixmatch.com