Lyrics

Har a zuciya nasa soyayyar ki Ban zata haka kike ba Banyi zatan zaki' mini ba Eh nai maka so dan Allah har zuciya Allah na gani sam ban cuce ka ba Nai maki so dan Allah har zuciya Ke kuma kin ci amana ban yafe ki ba Nai maki so dan Allah har zuciya Ke kumna kin ci amana ta (ban cuce ka ba) Nayi zaton da ke zan zauna duniya A garen zaki zam mata (har a zuciya) Na saka so ciki raina da dawainiya Ke kuma kin rufe fuska ta (ban cuce ka ba) Abin da kika yi min ban yi zaton shi ba Nagani ne da ido ba labari aka ban ba Daina fadi wanga aiki ban yishi ba Bai dace dani duba (ban yafe ki ba) Mutumin da ka gani daki na ban san shi ba bansan mi yazo yi ba (ban yafe ki ba) Ba tun yau muke tare da kai ba masoyi halin bai ci ka manta ba (ban yafe ki ba) Allah ya sani ni ban cuce ka ba Wataran zaka gane ko baka ganni ba Ke kika sa idanu nata zubar hawaye Sam baki kyautata min ba (ban cuce ka ba) Nai miki kallo na candle abun sha'awwa kyan ko nai jiki duba (har a zuciya) Na yarje maki, nayi amincewa dake Ke kuma kinyi min zamba (ban cuce ka ba) Nai nazari kwakwalwa da ban sanki ba Kunci zuciya sam bazan yi shi ba Nai maka so dan Allah har zuciya Allah na gani sam ban cuce ka ba Nai maki so dan Allah har zuciya Ke kuma kin ci amana ban yafe ki ba Ita dai gaskiya daya ce daga 'kiinta bata maiyi zaya afkawa (ban yafe ki ba) Gashi koh banda shaida ko daya a garen Balle inyi nunawa (ban yafe ki ba) Sai dai nasani in da rai gaskiya wataran zatai fitowa (Ban yafe ki ba) Allah shi ne shaida na dan yasani Aikin nan da kai zato ni banyi shi ba Bani bukatar gannin ki Sannan banso naji sautin muryar ki (ban cuce ka ba) Nai hakuri da soyayya ban sake yi in har zana tuna ki Nayi tunannin haka zai iya faruwa Amman sai nayi nauyin baki (ban yafe ki ba) Furucin so kayi min da ban amshe ka ba Ni na tabbata baza ka guje ni ba
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out