Krediler
COMPOSITION & LYRICS
abdulkadir tajuddeen
Songwriter
Şarkı sözleri
Ad music studio
Haaa, ha-ha
Hum-hum
A raina, na ke jin tafiyar ki
Har zuciya ta kullum tai ta kiran ki
Wai miyasa, na damu duk a kanki
Ba komai bane ba illa kyawun dabiun ki
Idaniya, suna ta so su gan ki
Shin ta ina zaki bullo min
Batun na rike ki
Nai yawon duniya na, na karai
Banga mace ba irin ki
Waccha ke so na
Ina son ta a mafarki
Da na kwanta kike zuwa min
Ga bachi kina hana min
Irin soyayyar ki ban gan ta ba
Komai ni kikai yana min
Bakyaso a takura min
Kulawar ki dan ni baki boye ba
Kullum, kullum nazari nakeyi
A yaushe ne, a yaushe ne zan gan ki
Ki ce dani gaki nan
Ki amsa zaki zo garan
Domin ya zama gaskiya garan
Ahh-ahh-ahh
Written by: abdulkadir tajuddeen