album cover
Dije
352
Afro-Beat
Dije adlı parça albümünün bir parçası olarak 2439720 Records DK tarafından 27 Şubat 2025 tarihinde yayınlandıDije - Single
album cover
Çıkış Tarihi27 Şubat 2025
Firma2439720 Records DK
Melodiklik
Akustiklik
Valence
Dans Edilebilirlik
Enerji
BPM100

Krediler

PERFORMING ARTISTS
abdulkadir tajuddeen
abdulkadir tajuddeen
Bass
COMPOSITION & LYRICS
abdulkadir tajuddeen
abdulkadir tajuddeen
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
abdulkadir tajuddeen
abdulkadir tajuddeen
Co-Producer

Şarkı sözleri

Na gode Allah sarki rabbana da shi ya bani
'Yar makaranta mai kyau ga kulla da san addini
Tsarin ta yayi daban da na sauran mata kun ji ni
A iya fahimta ta ga iyayyen ta bata raini
Nayi godiya samun ki kwarai tunda kin zabe ni
Zani so ki zam mai share hawaye mai kuka
Abun farinciki ranar auren mu ni da ke ba rai ni
Kalmar ta so gare ki na furta maso ki saurarai ni
Zuciya da ta same ki farincikin ta zatai nuni
Alkwari ki mini ko kin aure kar kice kin barni
Domin ki saka sanki cikin rai na ko da yaushe tunannin ki
Da nai shiri na bar kaunar ki a rai zuci sai ta hanai ni
Domin kin kasan ce wani sashe rabin jiki a garai ni
Haka ne ya sa kullum nazamo mai yawaita tunanni
Rashin ki a garai ni zai zama babbar masara mai muni
Amsar Dije dan Allah taho-taho gani
Zuciyar nake soyayya bata fushi
A kan rashin ki anyi komai Dije ke harda fashi
Dan Allah taho saurarai ni kar kice kinyi fushi
Ki kama hanuwa da so ki cire min zoben so amshi
Ranar farinciki gun Ummah ta kadai zan nuna shi
Domin ta kasance tana ta jiran ranar to kuma gashi
Dan Allah ki jurai a fuska ta karda ki watso yashi
Ki amsa mini ki ce aure dani da kai na yarda
Anything wey you wan make I do baby I go do for you
Anything wey you want baby I go give to you
Even if the life you wan baby I go give to you
I go give you my heart
Say you no go depart
Even if you wan, wan, baby I go give to you
Baby
Written by: abdulkadir tajuddeen
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...