album cover

Amaryar Next Level

5,631Afro-Beat2020
album cover
Amaryar Next Level was released on April 22, 2020 by Menta Music as a part of the album Amaryar Next Level - Single
ReleasedApril 22, 2020
LabelMenta Music
BPM139
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Lyrics

Ga amarya na ganki amarya
Daina kuka gidan bikin kine kin ji amarya
Ga amarya na ganki amarya
Daina kuka gidan bikin kine kin ji amarya
Da sallama farko na kira ka sarki na (ango)
Kai kayi min baiwa kice a baki na (ango)
Dado salati ya Rabbi gun habibi na (ango)
Shugaban bayi shi ka bai wa ceto na (ango)
Nasa Sahabban sa sune sillar mutane na (ango)
Da Auliya'ulLah masu gyara zance na (ango)
Ga amaryar next level amarya (ango)
A next level yayi auren amarya mai baiwa
Ga amarya na ganki amarya
Daina kuka gidan bikin kine kin ji amarya
Sha sha'anin ki amarya lokacin kine wannan (ango)
Sha sha'anin ki amarya ba yake a wakar nan
Ku tashi dake da ango lokacin kune wannan (ango)
Aure rahma yau za'a kai ki dakin nan (ango)
Ku tashi muje, muje, muje bikin yar gata (ango)
Ku tashi muje, muje, muje bikin yar gata (ango)
Da soyayya aure yake yin rana (ango)
Don Allah ango ka samu dama
Ga amarya na ganki amarya
Daina kuka gidan bikin kine kin ji amarya
Ango daure, takwara na ga shawara (ango)
Karbe ta amarya, na santa akwai tarbiyya (ango)
Sannan ga bacci, bata sauri gun sauke miya (ango)
Toh karda ka bata rai don Allah ku zauna lafiya (ango)
Soyayya dadi ta kere wa gishiri na miya (ango)
Kyakkyawa ango, don Allah karda kayo gajiyah (ango)
Nayi farin ciki sosai ka dace amarya (ango)
Amarya ta iya soyayya amarya
Ga amarya na ganki amarya
Daina kuka gidan bikin kine kin ji amarya
A gidan duniya ake, ake, ake aure (ango)
A gidan amarya mataye ne suke jere (ango)
A gida amarya can ne ake rufo kyaure (ango)
Angon amarya, kuna shirin zama tare (ango)
Dangi na amarya naga suna tasa turare (ango)
Kuyi addu'a, Allah hana su su ware (ango)
Ga amaryar next level amarya (ango)
Daure amarya ki nuna soyayya
Ga amarya na ganki amarya
Daina kuka gidan bikin kine kin ji amarya
Ku mu gaida MC na gida
Malam Ibrahim rikirkita su cikin gida (hayya)
Baban Muhammad ka zaga gida-gida
Shahrukh Khan gidan bikin ka gargada
Ayya, ayya, ayya sai malam (ango)
Ayya, ayya, ayya sai malam (ango)
Amarya kai tace tana so a kawo
Abdul D One ni kuna in wake amarya
Da ango
Nagode
Ga amarya na ganki amarya
Daina kuka gidan bikin kine kin ji amarya
Ga amarya na ganki amarya
Daina kuka gidan bikin kine kin ji amarya
Ango
Written by: Abdul D One

Shazam Footer

Select language:
Google Play Store
Apple App Store
Chrome Web Store
Galaxy Store

Follow Us

Loading...