Credits

PERFORMING ARTISTS
Nazir M Ahmad Sarkin Waka
Nazir M Ahmad Sarkin Waka
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Nazir M. Ahmad
Nazir M. Ahmad
Songwriter

Lyrics

[Verse 1]
Kin dada shekara daya zamu yi miki murna
Happy birthday Laila (Happy birthday Laila)
Happy birthday Laila (Happy birthday Laila)
Happy birthday Laila
[Verse 2]
Ai karko a shekaru ai irin na dabino
Ahhh we wish you happy birthday
Plus one, we wish you happy birthday
Ohhh we wish you happy birthday
[Verse 3]
Bikin nan an shirya Allah kau da lalura
Allah janye asara, ku dan sanya dabara
Ku sa lilo da mu da ku yanzu a daura
Soyayya ce ta kai mu don mun yi dabara
Muna morar zamaninmu wannan fadi kara
Mu taki ne a kamfanin masu asara
Bayani ne ka nuna duk masu fitsara
Ku bar su kawai ku ku tashi sai mu yi musu tsawa
[Verse 4]
Eh eh eh eh eh ehhhh
[Verse 5]
Ai karko a shekaru ai irin na dabino
Ahhh we wish you happy birthday
Plus one, we wish you happy birthday
Ohhhh we wish you happy birthday
[Verse 6]
Mu daure dai mu bai wa manya girmansu
Mai zagi kar ka zage tsohonka gabansu
In ka zagi uban wani to ka zagi ubanka
In ka raina uban wani to ka raina ubanka
In ka cuci tsohon wani to za ai wa naka
Don ba a shuka irin gyada a je girbar dawa
Ku zo mu yi murna biki an shirya
Mu gode Rabbana da shi ne zai raya
[Verse 7]
Eh eh eh eh eh ehhhh
[Verse 8]
Ai karko a shekaru ai irin na dabino
Ahhh we wish you happy birthday
Plus one, we wish you happy birthday
Ohhhh we wish you happy birthday
[Verse 9]
Idan kika shigo wurin a duka miki Laila
Kyauta da kyan hali ne sun kai miki sarka
Su kayan mai isa fa mai isa ne zai dauka
To ko mu da muke wuringa za mu yi miki waka
Ashe har da isar gidanku bayan da alaka
[Verse 10]
Kuna da kudi kina ta ba da kudi Laila
Ana ta ado ke kin girmi masu ado Laila
Saman da ruwa, kasan ta ba da miyar sallah
Kina da biyar Allah
Kina son mai Sallah
Har zumunci kin kulla
[Verse 11]
Eh eh eh eh eh ehhhh
[Verse 12]
Ai karko a shekaru ai irin na dabino
Ahhh we wish you happy birthday
Plus one, we wish you happy birthday
Ohhhh we wish you happy birthday
[Verse 13]
Plus one, we wish you happy birthday
We wish you happy birthday
Plus one, we wish you happy birthday
Ahhh we wish you happy birthday
[Verse 14]
Eh eh eh eh eh ehhhh
Eh eh eh eh eh ehhhh
Eh eh eh eh eh ehhhh
Eh eh eh eh eh ehhhh
[Verse 15]
Labarina, labarina
Written by: Nazir M. Ahmad
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...