制作

出演艺人
Umar M Shareef
Umar M Shareef
表演者
作曲和作词
Umar M Shareef
Umar M Shareef
作曲

歌词

Laila
Ni ce
Laila
Laila
Gani nazo ki saka ni idon ki (Laila)
Zani furzo kalamai daga baki (Laila)
Ki kira ni gwarzo a cikin masu son ki (Laila)
Jirgi na yazo Laila (Laila)
Kizo mu keta hazo Laila (Laila)
Zana kai ki muje yawo ki bude idon ki a duniya
Laila
Ni ce
Laila
Laila
Babu kowa in gaka kai na hango (Laila)
Zana jingina sai a jikin ka kazama bango (Laila)
In munyi aure kai ne zaka zama bargo (Laila)
Son ka ya ratsa ya shige kashi da bargo (Laila)
Alkawarin so mun kulla
Dani da kai ba mai matsala zamu ji dadin tarayya
Laila
Ni ce
Laila
Laila
Tafiyar da na dauko ke zaki min masauki Laila
Sai ki bani ruwa in je inyi alola inyi sallah
In daga hannu na sama inta addu'a gun Allah
Ya bani ke, muyo aure, in kai ki gida na villa
Nai amarya ba kunya, zanyi shaila (Laila)
In kira su abokai na suzo don su kwashi tuwo da miya
Laila
Ni ce
Laila
Laila
In da rai rabo yana nan ko watan watarana tabbas
Abinda Allah ya tsara dole zaya faro tilas
Allah tsare daga wanda suke so su saka mini cikas
Watarana zaku ga dana in saka mashi Pampers
Ni da wanda yake so na ya bani kudi na rapers
Sai inje kasuwa siyaya, kawaye su min rakiya
Laila
Ni ce
Laila
Laila
Laila
Ni ce
Laila
Laila
Written by: Umar M Sharif
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...