歌词

Dake Nake Son Na karasa Sauran Rayuwa Ta Dake nake son Na karasa Sauran Rayuwa Ta Sama da kassa na duba Ba tamkarki har'abada Layinki bazan chanja ba Akanshi ni zan karasa Ko da Second daya Ko da minti daya Ko da Yini daya Ko da Hour daya Koyaushe bana son kiyi nisa dani Na kasance a gefenki duk inda zaki A koyaushe bana son kiyi nisa dani Na kasance a gefenki duk in da zani Dake Nake Son Na karasa Sauran Rayuwa Ta Dake nake son Na karasa Sauran Rayuwa Ta Dake Nake Son Na karasa Sauran Rayuwa Ta Dake nake son Na karasa Sauran Rayuwa Ta Ko da Second daya Ko da minti daya Ko da Yini daya Ko da Hour daya Koyaushe bana son kiyi nisa dani Na kasance a gefenki duk inda zaki A koyaushe bana son kiyi nisa dani Na kasance a gefenki duk in da zani Dake Nake Son Na karasa Sauran Rayuwa Ta Dake nake son Na karasa Sauran Rayuwa Ta Dake Nake Son Na karasa Sauran Rayuwa Ta Dake nake son Na karasa Sauran Rayuwa Ta
Writer(s): Chidera Ezeani, Ali Namanjo Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out