歌词
Namenj ne
Amude on the beat
Kuma naku ne
Ke dai nake so ba wata
Ba wata
Ba wata a rai na
Ke kadai nake so ba wata
Ba wata
Ba wata a rai na
Alheri ne ya kawo ni wajen ki
Ba sharri ba, kwantar da hankalin ki
Kalli ido na zaki gane zaman ki
A cikin rai na babu wanin ki
A garin nan kece oga
Kece matar oga
Jira suke su ga
Ni da ke mun kwabe
Dadi wane sugar
My binta sugar
Baby juyo kiga
A cikin nan ke na zabe
Ke dai nake so ba wata
Ba wata
Ba wata a rai na
Ke kadai nake so ba wata
Ba wata
Ba wata a rai na
Na your love I wan dey do
I no wan do another
Your body is genuine
I know you no dey fake am
That's why me I love you
Na why I dey treat you better
In everything I do
Na only you I dey see
In bakya nan sai na dinga kewar ki
A kwakwalwa ta kullum nazarin ki
Sukuni na shine ambaton ki
Irin son ɗa da uwa nake miki
A garin nan kece oga
Kece matar oga
Jira suke su ga
Ni da ke mun kwabe
Dadi wane sugar
My binta sugar
Baby juyo kiga
A cikin nan ke na zabe
Ke dai nake so ba wata
Ba wata
Ba wata a rai na
Ke kadai nake so ba wata
Ba wata
Ba wata a rai na
Written by: Namenj
