制作

作曲和作词
ABDULKADIR TAJUDEEN
ABDULKADIR TAJUDEEN
词曲作者

歌词

A tsakanin mu ni da ke
Babu sabawa
Bakon zuciyar ki ne ni
Gani nan zaune
Bako na mun rabu
Barka da zuwa
Soyayya a zuciya ta
Kai ka girka wa
A tsakanin mu nida kai
Babu sabawa
Amman ya kake hakan
Kamar ba ni ce ba
Kyakkyawa kina rikita na kasa ganewa
Ashe kece kike kidimani
Ina ta dubawa
Nai kokarin na gyara gani na
Amman na kasawa
Guguwar so a ciki na shige
Zuciya ta saitawa
Ana ta mini tambaya
Wai mi ke damuna?
Ni kadai nasan kallar ruwan cikin kwatani
Da sannu labarin zai fara
A cikin rai na
A sannu alkhairi zana gina
Ya shafi dangi na
Kai ne mafarkin wasa mu hade tun watan watarana
Sai yanzu ranar ta cike gurbin zuciya da ta zauna
Lissafi na ya cike
Damuwa kin korai min
A sannu sannu na sani hanyar zaki nuna min
Kana ta kwashe kayan ka garai ni ba ka sake dawowa
Wai minayi ne?
Wai minayi ne?
Ni kake ta kushewa
Gashi na koyi san ka a zuci amman kana ta fadewa
Ka tausaya wa rayuwar da ta saba da juraiwa
Kamar ba dani kike ba
Zancen ki bai shafe ni ba
Kamar hauka kikayi
Ni maganar ki bata dame ni ba
Zance na
Zance na
Bayanai na dukka naka ne
Komai na na fada maki
Ki damu da shi dukka siriri ne
Rayuwa ta da ke ta dace ba da wata a gefai ba
Dan ka kyale ni
Dai na kushe ni
Zo garan zauna
Ma'auwi mai nai maka ne
Nafisa taka ce
In dai da alkawari
Kuma bamu sabawa
Indai a soyayya ce
Nafisa taka ce
In dai da alkawari
Kuma bamu sabawa
Indai a soyayya ce
Written by: ABDULKADIR TAJUDEEN
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...