歌词
(Kasheepu kida)
(Okay)
(Beat Amjad Record)
Da can bakin ciki nake
Ammah yau farin ciki nake
Kullum muna gida dake, wayyo
A yanzun na gane rayuwa nake
A baya can kurma nake
Komai aka min sai dai nace wayyo
Gashi yanzu ya wuce
Gashi nan ya wuce
Gashi ya zamo labari
Yanzu rayuwa muke
Gashi rayuwa muke
Yanzu rayuwa muke daga ni sai ke
Daga ni sai ke
Daga ni sai ke
Ina son ki
Ina kaunar ki
Ina begen ki abar so na
Rufewar idanu na, wannan kece
Tsayawan numfashi na, shima kece
Rufewar idanu na, wannan kece
Tsayawan numfashi na, wannan kece
Da zarar naji sauti a kunnuwa na, shima kece
Da zarar naji canji a rayuwa na, shima kece
Wanda ka so ya baka kauna, ka dace
Wanda ka bi ya bika shima, kyauta ce
Allah bani magani in sha in warke
Yazam ba tunanin kowa a raina sai kece
Ina son ki
Ina kaunar ki
Ina begen ki abar so na
Daga ni sai ke
Daga ni sai ke
(Daga ni sai ke wayyo)
(Midget Mix)
Written by: abdulkadir tajuddeen