制作

作曲和作词
SANI AHMAD
SANI AHMAD
词曲作者

歌词

Ke malama ce
Dole nayi miki tambari
(DJ Sauti on the Beat)
Ke malama ce
Dole nayi miki tambari
Ya zana barki? Tunda so asalin mu ne
Kai jarumi ne
Dole nayi maka tambari
Ya zana barka? Tunda so asalin mu ne
Girman ki ne yabo, zana furta na bayyana
Karshen misali, cikin jiki kin bi ko'ina
Ki daure rike min, na baki kaina ki adana
Bugun zuci kece, a bude sirrin a bayyane
So gaskiya ne, a yanzu na ganshi zahiri
Zan mika kaina, gare ka ko babu ko dari
In nayi laifi, a gunka kayi mini uzuri
Ba'a ganin so, kawai mu dauke shi gaibu ne
Ni bana tanka wata a bangaren so ina dake
Mai kyan ado da tsafta nahiyar tamu ba yake
Da kin kirata kiban amsa, ga hannuwa na rike
Nisan gaske basa bada kudi koko a jingine
Kin zama malama
Idan zana kwanta, hoton ka shine a zuciya
In baka kusa na, hakika zan zam marainiya
Ka zama haske, dake wakiltar idaniya
Kar kayi haufi, kawai ka dau nawa naka ne
Nawa naka ne
Ke malama ce
Dole nayi miki tambari
Ya zana barki? Tunda so asalin mu ne
Kai jarumi ne
Dole nayi maka tambari
Ya zana barka? Tunda so asalin mu ne
Ke malama ce
Dole nayi miki tambari
Ya zana barka? Tunda so asalin mu ne
Written by: SANI AHMAD
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...