音乐视频

音乐视频

制作

作曲和作词
Umar Alhassan Dalhatu
Umar Alhassan Dalhatu
词曲作者

歌词

Hahh
Ji mana ku tsaya guys
Eh, is Ajasu on this one
Barde da Ajasu
Ka kallemu, duba mu a tv
Hoton mu ne suke searching
Ni babba lo bani passing
Wakar kusa a repeating
In kunji kidanmu da ganga
Muryar mu take fasa ganga
Bani romon nama da ganda naji suna cewa hani da dada
Ajasu shi ba mai naira ba
Ajasu shi ba barawo ba
Ajasu baida sarauta ma
Ina da gayu a Niger da Bauchi
Yola da Gombe sun bani makwanci
Toh ku barni in zam masu yana
Makiyanmu mu bar su a rana
Ina son kano in dai da raina, boc madaki yanayi na
Fine girls naga suke gabana
Suna so na dare da rana
Fresh boy kuma jinin Kaduna in na shigo like jinin Abuja
Who know go know (who know go know)
First time I know (first time I know)
One time we go
Today azonto shake your bom-bom
Who know go know (who know go know)
First time I know (first time I know)
One time we go
Today azonto shake your bom-bom
Hehe, wanda bai sani ba yau zai sani
In an aike ni nadawo ba'a maida ni
In nace zan yi ba'a tsaida ni
Bullet kida baya rai da ni
Ga ni casu move to the center
Ko ina ai it's cool when we enter
There is cludes ever gender
I'm talking about the cruise in the girls
Zancen farko
Baby ke nake kwanto
Tunda na hango ki kinata azonto
You steady killing me kin zama ruwa a jallo
Yeah, barde da Ajasu ne
Komai na mata ne mun zo mu basu ne
Toh mi yasa zamu boye tunda nasu ne
Suma miye nayi mana gadara tunda namu ne
Fine girls naga suke gabana
Suna so na dare da rana
Fresh boy kuma jinin Kaduna in na shigo like jinin Abuja
Who know go know (who know go know)
First time I know (first time I know)
One time we go
Today azonto shake your bom-bom
Who know go know (who know go know)
First time I know (first time I know)
One time we go
Today azonto shake your bom-bom
Kaiii
Written by: Umar Alhassan Dalhatu
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...