歌词
Ina kike masoyiya?
Na duba gabas ban gan ki ba
Na duba arewa ban gan ki ba
Na je kudu ban gan ki ba
Na je yamma ban gan ki ba
Yeah-yeah-yeah
Oh yeah-yeah-yeah
Yaushe zaki zo?
Yaushe zaki zo?
Yaushe zaki zo? Masoyiya
Nayi soyayya kala-kala
Ammah banga ya naki ba
Naga yan mata iri-iri
A kyawu ba zasu fiki ba
Kalaman so kashi-kashi
Banji salo irin naki ba
Kyawun halin ki ba a fada
Na baki hanya wuce gaba
Gata nan tafe (gata nan tafe)
Gata nan tafe (gata nan tafe)
Gata nan tafe masoyiyata
Gata nan tafe tana zuwa
Yeah
Oh-oh
Yeah-yeah
Maryama zo
Maryama zo
Maryama zo masoyiya
Maryama zo
Maryama zo
Maryama zo masoyiya
Maryama zo
Maryama zo
Maryama zo masoyiya
Komai ka fada ban ga laifin ka ba
Tunda bata sa kayo fargaba
Soyayya sa'a ce ko ba haka ba
In ka samu ba dabarar ka ba
Rabbi ya baka nima bazai hana ni ba
Nasan tana da kyan hali bazan musa ka ba
Don ina gani kula da kai tasa gaba
Addu'a nake maku juna ku burge
Dan Allah karku yo sake mahassada ku basu kunya
Tarkon so ku tsallake
Yeah
Ah-ah
Kin zama ni na zama ke
Komai in zan yi dole sai dake
Ban cin abinci in babu ke
Nagode Allah da ya bani ke
Maryama-Maryama
Ta iya kwalliya (Maryama)
Maryama-Maryama
Mai kyau da dariya (Maryama)
Kin zamo, kin zamo, kin zamo ta daya
Komai kin iya
Kina da kunya
Kuma kin iya soyayya
Yan mata, yan mata ku zo ku koya a gurin Maryama (fresh)
Maryama zo
Maryama zo
Maryama zo masoyiya
Maryama zo
Maryama zo
Maryama zo masoyiya
Maryama zo
Maryama zo
Maryama zo masoyiya
Maryama zo
Maryama zo
Maryama zo masoyiya
Written by: Umar M Shareef