制作
出演艺人
S.james
表演者
作曲和作词
S.james
作曲
歌词
Shi ne S. James yesso
Shi ne S. James yesso
In dai ka nema, samu ba wahala
Adduʼa na shi ne kullum Rabbana Ya ba mu dollar
Za mu ja magana
ʼYan uwanmu duk za mu kai su Makka
Tafiyar mu sojoji su raka
Muna waje maƙiya a ɗaka eh
Malam ba wahala, in ka nema samu ba wahala eh
Ba wahala
In ka nema samu ba wahala, ba wahala
Da a kira ka barawo wallahi gara ɗan ga-ruwa
Ko kana da uwa in babu kuɗi akwai damuwa
Muna nema muna samu (samu)
Cikin gari muna damu (damu)
Rabonmu ko yana hannunka zaka bamu (Ba mu)
Karyar mutum ya hana mu samu (samu)
In kai hagu da dama
Yanzun mu ake nema
ʼYan adawa suna fama
Sa rai za ka samu in kana nema
In dai ka nema samu ba wahala
Addu'a na shi ne kullim Rabbana ya ba mu dollar
Za mu ja magana
ʼYan uwanmu duk za mu kai su Makka
Tafiyar mu sojoji su raka
Muna waje maƙiya a ɗaka eh
Malam ba wahala, in ka nema samu ba wahala, eh
Ba wahala
In ka nema samu ba wahala, ba wahala
No body above any mistake
Me I dey chop inna big plate
Now my moving dey burst brain
I don dey feel like I be commando o
Ain’t nobody can break my door
Mutane da yawa wakanmu suke so
Koma sautina bai zo maka ba zai zo
Inda Rabbana kuma kudi zai zo
Am doing thing wey you no fit expect o
Who no go school could not be inspector
I like to chill daz why I dey hustle
Brodaman tryna make your hustle double
In dai ka nema samu ba wahala
Addu'a na shi ne kullum Rabbana ya ba mu dollar
Za mu ja magana
ʼYan uwanmu duk za mu kai su Makka
Tafiyar mu sojoji su raka
Muna waje maƙiya a ɗaka eh
Malam ba wahala, in ka nema samu ba wahala, eh
Ba wahala
In ka nema samu ba wahala, ba wahala
Written by: S.james

