制作
出演艺人
Malam6ix
声乐
作曲和作词
Sulaiman Iliyasu Saeed
词曲作者
制作和工程
Hassan D YP (BOY)
制作人
歌词
[Intro]
Mad! o
Malam6ix
Ɗan musa
[PreChorus]
Babu hanya suke ce mun in na zo za na wuce
Wai na koma akwai maza a gabana ni ko na ce
Su je su loda su ninka yawan su ga za na fasa na fice
Na yi kalma a bakin mala'iku ka musa ka mace
[Chorus]
Zo muje in ka biye mun na bar ka ka kwan a ciki
Lalube in da duhu ba mai iya gane baƙi
Babu sisina Allah ya yi mun lasisi fari
Fari
Lasisi fari
Lasisi fari
[Verse 1]
An yi mun lasisi fari shi ya sa ni na canja guri
Tafiya ta tafi da mu falke na neman guzuri
Waƙa ta ƙarbu tuni saura rabbi ka ba mu kuɗi
Ni na riƙe layina ban haɗa harkata da wani
Kar ka san tsoro in ka yarda da kanka to kar ka laɓe
Yadda an kai ma baiwa kar da ka bar maƙiya su rage
Melody babba lyrics ke neman duk in da mu ke
One day one day ma sai mun je 02 arena can mu riƙe
Aka mun ƙalbi na fari kuma aka mun lasisi fari
[PreChorus]
Babu hanya suke ce mun in na zo za na wuce
Wai na koma akwai maza a gabana ni ko na ce
Su je su loda su ninka yawan su ga za na fasa na fice
Na yi kalma a bakin mala'iku ka musa ka mace
[Chorus]
Zo muje in ka biye mun na bar ka ka kwan a ciki
Lalube in da duhu ba mai iya gane ɓaki
Babu sisina Allah ya yi mun lasisi fari
Fari
Lasisi fari
Fari
Lasisi fari
[Outro]
An yi mun lasisi fari shi ya sa ni na canja guri (Zo muje)
Tafiya ta tafi da mu falke na neman guzuri (Lalube)
Waƙa ta karɓu tuni saura rabbi ka bamu kuɗi
Babu sisina Allah ya yi mun lasisi fari
Fari
Lasisi fari
Promix
Lasisi fari
Written by: Sulaiman Iliyasu Saeed