制作
作曲和作词
Auta Waziri
词曲作者
歌词
[Intro]
Ahh
Auta Waziri kuke ji malam
Zaharadeen on the beat
(Prince production)
[Verse 1]
You are my heart desire
Zo mu yi soyayya
Yarinya mai abaya
Kina da kaya
[Verse 2]
You look so fresh you look so fine, sam babu ƙarya
Me zai sa ma in bar ki
Bayan na soki
Ina za na gan ki
In har ba bar ki
Komai nawa za na ba ki
Kin sani shauƙi
[Chorus]
For your love I no go tire
You are my heart desire
Yarinya mai alkunya
Kin iya wanka da sanya turare
[Verse 3]
Uhmmm ban san daɗin soyayya ba, sai da na same ki
Ya za ai ma in bijire da wuya samun tamkar ki
Ko na yi fushi sai na sauko da na kalli idanunki
ʼCause you are my heart desire
A fagen wanka ko kin iya sanya abaya
Shi ya sa na ce
[Chorus]
For your love I no go tire (For your love I no go tire)
You are my heart desire (My heart desire)
Yarinya mai alkunya (Yarinya mai alkunya)
Kin iya wanka da sanya turare
[Verse 4]
Zaɓin raina ke ce ko barcina
Wani ya raɓe ki ya kan ɓata mini raina
Ya zanyi, in aka ce wata ran mu yi bankwana
Kuma kin san yarda na kamu da cutar sanki a raina
Ina kika je inda alkairi bai je ba
Da ba dan ba, da mutuwa ba ta zo ba
Na saba ni dake
[Outro]
Auta Waziri kuke ji malam
Beats Amjad Record
Written by: Auta Waziri