音乐视频

音乐视频

制作

出演艺人
DJ Ab
DJ Ab
伴唱
作曲和作词
Lukman Usman Alhassan
Lukman Usman Alhassan
词曲作者
Haruna Abdullahi
Haruna Abdullahi
词曲作者
制作和工程
Sound Delicious
Sound Delicious
制作人

歌词

Kai-kai-kai-kai-kai
(Mama's Boy Studio)
DJ-DJ-DJ-DJ AB
Lsvee
Mama's Boy
Wasu naso inyi kudi (haka ne)
Wasu basu so in samu (sam-sam)
Wasu naso in cigaba (kwarai)
Wasu ko basu so su gan mu (suna ruwa)
Masu son suga in nafara in makale kuna da aiki (aiki, aiki)
Babban aiki
Shiyasa nace bara nazo don na tambaye ku
How market?
How market?
How market?
How market? (Eh)
How market?
How market? (Eh)
How market? (Mama's Boy)
How market?
Masu tallan batu na ya kuke how market?
Ku gama kuma in taka ku kaman carpet
Baku da aiki sai dai kuyi ta gulma
Bakin ku yana yoyo kaman basket
Indai irin halin nan ne za kuyi ku gaji
Ku gama ku dawo gurin mu neman agaji
Mune ido, mune kunne
Da mu za'a gani kuma da mu za'a ji
Ga DJ AB tare da Mama's Boy
In dai kuka ganmu dole ne kuga convoy
Two of us akan kida daya
Omo that beat must to born a smart boy
Tunda kun dauki batun mu kuna da talle
Babu damuwa ku zo zamu kara maku wani jari
In case har idan wannan ya kare (Mama's Boy)
Wasu naso inyi kudi (haka ne)
Wasu basu so in samu (sam-sam)
Wasu naso in cigaba (kwarai)
Wasu ko basu son su gan mu (suna ruwa)
Masu son suga in nafara in makale kuna da aiki (aiki, aiki)
Babban aiki
Shiyasa nace bara nazo don na tambaye ku
How market?
How market?
How market? (Eh)
How market?
How market? (Eh)
How market? (Eh)
How market?
How market?
Number 10 a baya na saka new jersey
Mu gama da KD mu gangara New Jersey
Hide my babe show no mercy
Wahala ga wa'yanda basu son Messi
Babu mai kamo ni idan na taka ta
Nine mai saka makiya su dakata
Every day of a year ama better rapper
Motherf- want beef to ga ragadada, yeah-yeah-yeah
How market?
Ga sabon ango na black market
Bakwale zai bi daji yasa jacket
They feeling the flow cos I'm so perfect
(DJ AB yane mai ka hango ne?)
Wani kaman Garba ashe bango ne
Ko a cikin tukunya ma kanzo ne
Dani za'a shana sauran kwanko ne, eh-eh-eh
Wasu naso inyi kudi (haka ne)
Wasu basu so in samu (sam-sam)
Wasu naso in cigaba (kwarai)
Wasu ko basu son su gan mu (suna ruwa)
Masu son suga in nafara in makale kuna da aiki (aiki, aiki)
Babban aiki
Shiyasa nace bara nazo don na tambaye ku
How market?
How market?
How market?
How market? (Eh)
How market?
How market? (Eh)
How market?
How market?
Written by: Haruna Abdullahi, Lukman Usman Alhassan
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...