制作
作曲和作词
abdulkadir tajuddeen
词曲作者
歌词
Ad music studio
Rub master
Da zaki fahimce abun da ke a raina da baki barni ba
Da zaka fahimce abun da ke a raina da baka barni ba
Abun da ke rai, rai na
Da soyayya nake kwana
Da soyayya nake tashi na
Da soyayya nake tafiya na
Da soyayya nake zuwa aiki na
Da soyayya nake tuki na
Da soyayya ake ta labarina
Masoyi ma wadansu ke kira na
In maido da hankalin ki kan zuciya
To mi yasa kaima ka tafi ka barni a cikin damuwa
Baka nema na ko ta waya ballai ka tambayen miyake faruwa
Ka yanke duk alakar dake tsakanin mu
Kasa ina ta tunannin rabuwa
Kuka nakeyi a ko yaushe, masoyi na ya manta da ni
Ya manta dani, ya manta dani
Kina ji, kina kalla ina ta batun ki mai so na
Amman kina yi kamar bakya ji na
Bakya sauraren kalamai na
Masoyin ki ne ni dare rana, ba abunda zaya chanja tsari na
Ni alqibila ta, kece kadai duk kin ma yan mata, bulaliya
Bulaliya, masoyiya
Kace dani bazaka kara ba
Katai ka barni ba yanzu ba
Sannan baza ka sani kuka ba
Baza ka daina man wasa ba
Banson wani in ba kai ba
Ko nai fushi bazaya kadai ba
Kuma ko kadan bazan rantse ba
In wasu sunji zasu raina ni
How mix baby
Written by: abdulkadir tajuddeen