制作

出演艺人
Umar M Shareef
Umar M Shareef
表演者
作曲和作词
Umar M Shareef
Umar M Shareef
作曲

歌词

M. Shareef
(Lokaci yayi)
(Lokaci yayi)
(Lokaci yayi)
Yakamata ki san da akwai wanda yake kaunar ki
Yakamata ki san da akwai wanda yake begen ki
Duk abinda na mallaka na maida shi da sunan ki
Ko bayan rai na rubuta wasiyya a neme ki
Ban iya soyayya ba, koyo
Baki san ina yi ba, wayyo
Gashi ya zame mini ciwo
Ya zan da raina?
Zuciyata tana bugawa
Hantata tana kadawa
Yakamata kafin in mace in sanar dake
Lokaci yayi
Lokaci yayi
Lokaci yayi (ki gane)
Lokaci yayi
Lokaci yayi
Lokaci yayi
Lokaci yayi
Lokaci yayi
Kina da kyau kamar jar fulawa
Maganar ki tamkar sarewa
Tafiya kina yi da natsuwa
Kina burge kowa
Kece abar yabo na
Safiya dare da rana
Kin tai da hankali na
Kin sa na mance kaina
Duk randa ban gan ki, bani yin barci ko na dakika daya
Yadda naga rana, haka zan gano dare har zuwa safiya
Lokaci yayi
Lokaci yayi
Lokaci yayi (ki gane)
Lokaci yayi
Lokaci yayi
Lokaci yayi
Lokaci yayi
Lokaci yayi
Dani dake muyi rayuwa da babu rabuwa
In zama uba, ki zama uwa muyi ta yaduwa
Duk dadin da za naji in ba ke bai kai dadi ba
A nan nafiso na zauna inda kike ban san gajiya ba
Sarauniyar sarki (aha)
Na biki ko an ki (aha)
Kece kike mulki
Nima da kaina na bi
Lokaci yayi
Lokaci yayi
Lokaci yayi (ki gane)
Lokaci yayi
(Big Bang Bass)
Lokaci yayi
Lokaci yayi
Lokaci yayi
Lokaci yayi
(Big Bang Bass)
Written by: Umar M Shareef
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...