album cover
Wuff
51,960
Pop
Wuff 由 Northeast Records Nigeria Ltd 于 2023年12月8日 发行,作为专辑“Sound From The North”的一部分。
album cover
最热门
过去 7 天
00:20 - 00:25
在过去一周中,Wuff 在大约在 20 秒 秒时进入被发现的频率最高
00:00
00:20
00:30
00:45
01:20
02:00
02:10
02:15
02:50
00:00
03:08

制作

出演艺人
Lilin Baba
Lilin Baba
表演者
作曲和作词
Lilin Baba
Lilin Baba
词曲作者

歌词

[Intro]
Meleri on the beat
[Verse 1]
A cikin tarihin duniya
Na lura da so
Shi ne makasudi kun sani
[Verse 2]
Alami da lisani waraka
Duka mun sahani
A cikin so ba wani 'kankani
[PreChorus]
Kai ne zuciya take ta yabo
Kai ne nawa inda rai da rabo
Amanar zuciya ka damke
[Chorus]
Da kece zanyi wuff
Da kece zanyi wuff, zanyi wuff
Zanyi wuff
[Chorus]
Da kai ne zanyi wuff
Da kai ne zanyi wuff, zanyi wuff
Zanyi wuff
[Verse 3]
Hange-hange banyi
Kece gareni
Masu son mu 'bata
Sai kuyi baya
[Verse 4]
Leke-leke banyi
Kai 'daya gareni
Masu son mu 'bata
Sai kuyi baya
[Verse 5]
Wuff dake zanyi
Kar kice sonki banayi har zuciya
[Verse 6]
Ahh wuff da kai zanyi
Kar kace sonka banayi har zuciya
[PreChorus]
Kece zuciya take ta yabo
Kece tawa inda rai da rabo
Amanar zuciya ki damke
[Chorus]
Da kai ne zanyi wuff
Da kai ne zanyi wuff, zanyi wuff
Zanyi wuff
[Chorus]
Da ke ce zanyi wuff
Da ke ce zanyi wuff, zanyi wuff
Zanyi wuff
Written by: Lilin Baba
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...