Lyrics

Beat Amjad record So ra'ayin zuciya Ina nan dake har abadan sahiba Bazan barki ba So jigon dan adam Bana tantama ni tuni na gazgata Wanda yasa so a rai cikin zuciya Da gaske baya fita Kauna ta zama sila Yana har amintuwa dukka na tarkata Ina baiwa sahiba ta Zancen gaskiya bana iya natsuwa In ban ganta ba Yau na koma raggo Tamkar jinjirin da bai amsar tambaya Amman wani al ajab kullum zuciya tana nan da habibiya Na adana sirrika tillas in fade su dan zuci ta sanyaya Yarda ki zam fitila ki hasken gurin da dama ban sanshi ba Domin cigaba Bazan barki ba Ke ce kirjin bugu babu abinda zai hana ni in zauna dake Zuciya duk kin cike babu gurin da zani sa wata kin mallake Babban buri a rai muyi aure dani dake toh na wartsake Jin dadin duniya Samun walwala indai nai aure da ke Mutu ka raba Mai kyau ga tarbiya da hakurin kinka janye mini hankali Ni kuma nai alkawar in tsanani gareki zan zamanto adali Ke dai sanya ni rai Rike alkawar ki shaidawa ahali Zan zam maki ginshiki jigon rayuwa Kin sanya in har dani bakya fadi ba Bazan barki ba Midget mix
Writer(s): Sani Ahmad Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out