Lyrics

It's on delicious baby Idan babu ke Ya ya zanyi? Will you be my wife? 'Til eternity (eternity) In babu ke Nima ba ni You give me life You give me energy (energy) Where you dey? Where you dey? Where you dey? I dey find you No be play No be play when I tell you I love you Nidai so kike in fito gani Soyayyarki ta ratsa ni In ga gani ga dana gaki baby Ni banaso na ganki (na ganki) Da wani (da wani) Sai ni (sai ni) Sai ni Ni banaso na ganki (na ganki) Da wani (da wani) Sai ni (sai ni) Sai ni Sai ni Sai ni Sai ni Sai ni Yeah I'm not saying kina yawon banza But lately fah naga kamar kin canza Maganganu suna yawo na banza Wai kece gayu ke kira "Bonanza" I'm tired of playing games And I never wanna see you with anybody again 'Cause you fine like wine And I wanna make you mine so bae Ni banaso na ganki (na ganki) Da wani (da wani) Sai ni (sai ni) Sai ni Ni banaso na ganki (na ganki) Da wani (da wani) Sai ni (sai ni) Sai ni Sai ni Sai ni Sai ni
Writer(s): Haruna Abdullahi Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out