Lyrics

It pains when it rains Without you 'til it drains Is hard to loosen the chains Let you go with no restrains Making It seem like I was cursed because I couldn't see you in us I'm checking my source You've already lost Though you know me and all of my flaws You've been looking for an excuse to use To leave me 'cause I got no use to you Now that i'm already used to you I hate to break this news to you There was someone before you And there will be another after Used to be there for you But I guess we closing that chapter Wannan ya zama miki darasi (darasi) Na fada, kinki ki saurara I dunno why you keep on showing jealousy Yakamata ki dan sarara Dole kiyi nadama You say that you're done with me Dole kiyi nadama Tunda kika rabu dani saboda wani An sanki da mugun kishi Bazaki jure gani na da wata ba Kina da mugun kishi Bazaki jure gani na da wata ba Dole kiyi nadama Dole, dolen ki kiyi nadaman Abinda kika aikata Dole kiyi nadama Dole, gashi na riga na sa ma zuciya ta sakata Na sha fama da drama Dama ai dole kiyi nadama Kin mun abinda kika ga dama Yanzu karma kece zaya kama Muna tare shekaru salasa Anzo an rude ki da siyasa Ba abinda za'a ce da zana kasa Tunda na barki zaki ciza yatsa Abunda suka ce na ce I said it I don't wanna reconcile you get it Duka abunda kika mini na yafe Amma I will never forget it Wait, you didn't wanna hold on to me I know you no longer belong to me This conversations is gettin' long for me Just give me back what belongs to me Wannan ya zama miki darasi (darasi) Na fada, kinki ki saurara I dunno why you keep on showing jealousy Yakamata ki dan sarara Dole kiyi nadama You say that you're done with me Dole kiyi nadama Tunda kika rabu dani saboda wani An sanki da mugun kishi Bazaki jure gani na da wata ba Dan kina da mugun kishi Bazaki jure gani na da wata ba Dole kiyi nadama Dole, dolen ki kiyi nadaman Abinda kika aikata Nasan dole kiyi nadama Dole, gashi na riga na sa ma zuciya ta sakata
Writer(s): Haruna Abdullahi Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out