Lyrics
Bikin ʼyan dangi muka zo (Oh oh oh)
Bikin ʼyan dangi muka zo
It's Ahmerdy
Bikin soyyaya muka zo (Oh oh oh)
Amarya da Ango biki ne muka zo na ʼyan girma
Garin girma
Amarya ʼyar dangi ce
Ango ɗan dangi ne
Amarya ʼyar dangi ce, eh, eh, eh
Auren soyyaya muka zo kuma kowa ya zo
Amarya za ta je ɗakinta na sunna
Allah sa albarka a wannan babban taro
Biki muka zo
Biki muka zo, bikin ʼyan dangi muka zo
Ɗan juyo, ɗan juyo Amarya zo mana ɗan taso, ɗan taso
Ɗan taso guri yayi kyau kuma ga mai daukar hoto
Biki muka zo
Shi muka zo
Bikin ʼyan dangi muka zo
Amarya burinki ya cika
Ga taro dangi an cika
Ga hannunki ya sha ƙunshi
Turare faman tashi
Biyayya kiyo ma angonki
Zaman aure shi a ranki, eh a ranki
Taho gun angonki
Amarya Amarya
Biyayya ce jigo na zaman aure
Na zaman aure na sunna
Ango ga Amanar amarya, ka taho ka riƙeta amanar so
Eh amarya zo, zo maza ɗan juyo, ɗan juyo
Ɗan juyo Amarya zo mana, ɗan taso
Ɗan taso, ɗan taso
Guri yayi kyau kuma ga mai daukar hoto
Biki muka zo, bikin ʼyan dangi muka zo
Wai ina mama ina mama na ango
Hajiya sannunki gani
Yau ɗanki bikin shi muke yi
Duk muna yin murnar aure, murnar aure, aure
Wai ina maman Amarya
Ina maman Amarya
Hajiya sannuki ke ma gani
Hajiya sannu da aiki
Hajiya gani, hajiya duba
Duk muna murnar aure, murnar aure
Eh eh eh eh eh
Amarya Amarya
Biyayya ce jigo na zaman aure
Na zaman aure na sunna
Ango ga amanar amarya
Ka taho ka riqeta amanar so
Eh amarya zo, zo maza ɗan juyo, ɗan juyo
Amarya zo mana ɗan taso
Ɗan taso, guri ya yi kyau kuma ga mai ɗaukar hoto
Biki muka zo shi muka zo
Bikin ʼyan dangi muka zo
Bikin ʼyan dangi muka zo
Bikin soyayya muka zo
Itʼs Ahmerdy
Bikin ʼyan dangi muka zo
Bikin soyayya muka zo
Written by: Ahmad Gambo salman