album cover
Kugiya
album cover
00:00
00:10
00:15
00:20
00:35
01:30
00:00
01:56
Past 7 Days
Kugiya was discovered most frequently at around 20 seconds into the song during the past week

Music Video

Music Video

Lyrics

(It's Dreams on the beat)
It's your boy Namenj
Na fada a rijiya
Ke na rike a zuciya
Son ki a rai ya kewaya
Yabi jini da jijiya
Ya shiga zuciya
Na yarda na amince
Na baki sirrika na
Ni ke nake ta hange
Ki zamo uwar gida na
Na fada a rigiyar kunar sahiba
Yo zabari kizo ki tsamo ni da kugiya
Na fada a rigiyar kunar sahiba
Yo zabari kizo ki tsamo ni da kugiya
Na fada a rigiyar kunar sahiba
Yo zabari kizo ki tsamo ni da kugiya
Ni raki nake tayi
Tsananin son ki ne nayi
Na rasa yadda za nayi
Yaki taho kiban tufar son ki na rataya
Na yarda na amince
Na baki sirrika na
Ni ke nake ta hange
Ki zamo uwar gida na
Na fada a rigiyar kunar sahiba
Yo zabari kizo ki tsamo ni da kugiya
Na fada a rigiyar kunar sahiba
Yo zabari kizo ki tsamo ni da kugiya
Na fada a rigiyar kunar sahiba
Yo zabari kizo ki tsamo ni da kugiya
Written by: Namenj
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...