Paroles

Ohhoh Its Ahmerdy Mama mama yau burinki ya cika Amarya zata je dakinta dakinta dakinta An daura aure yau kamshi na tashi Amarya hanu ga gunshi An daura aure yau kamshi na tashi Amarya ga ango An daura aure Allah sa albarka Da karuwa, murna muke tayi Allah bar auren kauna An daura aure Allah sa albarka Da karuwa, murna muke tayi Allah bar auren kauna ah ah Dauren aure aure munka zo aure Auren soyayya Dauren aure aure munka zo aure Auren soyayya An daura aure Allah sa albarka Da karuwa, murna muke tayi Allah bar auren kauna An daura aure Allah sa albarka Da karuwa, murna muke tayi Allah bar auren kauna Ga amana ango ga amana ka riketa Amana ga amanan amarya, ka riketa Amana yarinya mai kyau yar dangi Muna waka ananai mana liki Hm ananai mana liki Mama mama mama yau burinki Ya cika amarya zata je dakinta dakinta dakinta Mama mama mama yau burinki Ya cika amarya zata je dakinta dakinta dakinta Dauren aure aure munka Zo aure auren soyayya Dauren aure aure munka Zo aure auren soyayya Daura aure Allah sa albarka Da karuwa, murna muke tayi Allah bar auren kauna An daura aure Allah sa albarka Da karuwa, murna muke tayi Allah bar auren kauna Ga amana ga amana ango Ga amana amanan amarya Rike amana amana ayyyahhh
Writer(s): Ahmad Salman Gambo Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out