Paroles

Bikin yan Dangi Mukazo Ohhhh Bikin yan Dangi Mukazo, It's Ahmerdy Bikin Soyyaya Mukazo ohhhh Amarya da Ango Biki ne Mukazo Na Yan girma Garin Girma Amarya yar Dangi ce Ango dan Dangi ne Amarya yar dangi ce ehh ehhh ehh Auren Soyyaya Mukazo Kuma Kowa yazo Amarya zataje Dakinta na Sunnah Allah sa albarka A wannan babban Taro Biki Mukazo Biki Mukazo Bikin yan Dangi Mukazo Dan juyo Dan juyo Amarya zo mana Dan taso Dan taso Dan taso Guri yayi kyau Kuma ga mai Dauukar hoto Biki Mukazo Shi Mukazo Bikin yan Dangi Mukazo Amarya Burinki ya cika Ga taro Dangi an cika Ga hannunki Yasha kunshi Turare Faman tashi Biyayya Kiyo ma Angonki zaman aure Sa shi a ranki Eh a ranki Taho gun angonki Amarya Amarya Biyayya ce jigo Na zaman Aure Na Zaman aure Na Sunnah Ango ga Amanar amarya Ka taho ka riqeta amanar so Eh amarya Zo zo maza dan juyo dan juyo Dan juyo Amarya Zo mana dan taso dan taso Guri yayi kyau Kuma ga mai daukar hoto Biki Mukazo Shi Mukazo Bikin yan Dangi Mukazo Wai ina mama Ina mama Na ango Hajiya sannunki Gani yau danki Bikin shi Muke yi Duk muna murnar Aure Murnar Aure aureee Wai ina maman Amarya Ina maman Amarya Hajiya sannuki Kema gani Hajiya Sannu da aiki Hajiya gani Hajiya duba Duk muna Murnar aure Eh eh eh eh eh Amarya Amarya Biyayya ce Jigo na Zaman Aure Na Zaman aure Na Sunna Ango ga Amanar amarya Ka taho ka riqeta amanar so Eh amarya Zo Zo maza Dan juyo Dan juyo Amarya Zo mana Dan taso Dan taso Guri yayi kyau Kuma ga mai Daukar hoto Biki Mukazo Shi Mukazo Bikin yan Dangi Mukazo
Writer(s): Ahmad Gambo Salman Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out