Clip vidéo

Ahmerdy - Rawa (Official audio) 2023
Regarder le vidéoclip de {trackName} par {artistName}

Crédits

INTERPRÉTATION
Ahmerdy
Ahmerdy
Interprète
COMPOSITION ET PAROLES
Ahmad Salman Gambo
Ahmad Salman Gambo
Paroles/Composition

Paroles

Oh hoo Ahh haa It's Ahmerdy Yau aure anka daura Ango mijin amarya Iyaye suna ta murna Duk ku taso, ku taso ku watsa Naira Ku taso, ku taso ku watsa Naira Yau biki ne muka zo Kawaye kuzo ku taka Abokai kuzo ku lika Kai ku taso, ku taso ku dinga murna Ku taso ku dinga murna Aure yana da dadi kun tabbatar mini ma'aurata Kisha gwaggwaro ado da kunshi, ango ya sanyo babban riga Wannan rana babban rana ce Amarya-ango yau kun dace Amarya kar kiyi fushi Ango yi murmushi Ku zauna zaman amana Kuyo hakuri da juna Ku taso, ku taso ku dinga murna Hayya-hayya-hayya-hayya Hayya-hayya-hayya-hayya Shukhran, shukhran, shukhran, shukhran Rawa-rawa-rawa-rawa Hayya-hayya-hayya-haya Hayya-hayya-hayya-haya Yaaaah ahh Yau aure anka daura Ango mijin amarya Iyaye suna ta murna Duk ku taso, ku taso ku watsa Naira Ku taso, ku taso ku watsa Naira Yau biki ne muka zo Kawaye kuzo ku taka Abokai kuzo ku lika Kai ku taso, ku taso ku dinga murna Ku taso ku dinga murna Kai iyaye jigon biki ne, na fada kuma na tabbata An girmama mu, an gayya ce mu, mu gani kuma mun gaskata Kai iyaye jigon biki ne Sai da dangi ake biki ne Ango kar ka manta Amarya ta baka dama Zaku rayu bayin nadama Kafafun shi zaki kama Ku taso, ku taso ku dinga murna Yau aure anka daura Ango mijin amarya Iyaye suna ta murna Duk ku taso, ku taso ku watsa Naira Ku taso, ku taso ku watsa Naira Yau biki ne muka zo Kawaye kuzo ku taka Abokai kuzo ku lika Kai ku taso, ku taso ku dinga murna That mega producer on the big bang and bass
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out