Songteksten

Eh, Ado Gwanja Don Ada Ke, juya Dan Allah juya In baki juya ba Kin ci amata gaban gayu, kai Baby turn around (sama, kai, haba) Baby turn around (hai) Mun je wasa, nesa gidan babba Sai na gan wance biki Kamar ba san ma mune ba Ance, "Ga gwanja" Ta ce mana, "Bata tanka ba" Sai na kulla da kamar ba ta san mun sauko sauti ba San da na daukata, da ta taka sai da ta mance da gyale da dankwali Kai, juya, baby turn around (mata dan Allah) Juya, baby turn around (hai, yan mata) Juya, baby turn around (ah-ah, mata dan Allah) Juya, baby turn around (hai) Na ce, "Ba a san yi ni da jiki" Ranar bori, ni dai na san murace Gatan tari, mata kuyi rawar ku a sannu, a sannu Kar ku yi zari, tsuntuwa dai riban kafa ce Kar ayi maku kurari Duk wanda yace, "Kar ku yi rawa" Ku rike mana shi inzo, muje koli Kai, juya, baby turn around (sama, kai, haba) Juya, baby turn around (mata dan Allah) Juya, baby turn around (mata) Juya, baby turn around (hai) Girl e nice, girl e sweet, girl e soft and me know say she gorgeous, hele Da ta bani rawan sosai sai na bita da caution, hele Baby, ban gane ba, the way that you wine zan zare fah Baby, (skele) turn around (skele) Give me whine, (skele) yan mata mu shigo In na zo dangin ku, sai ki ruda ni Ina na kasa mata, kune ke tura ni Toh, rawar wakar ga nima tana burge ni Yan mata, In fagen sauti ne Wa zaku nema? Gamu Kai, juya, baby turn around (sama, hai, haba) Juya, baby turn around (mata dan Allah) Juya, baby turn around (mata) Juya, baby turn around (hai) Juya, baby turn around (sama, hai, haba)) Juya, baby turn around (mata dan Allah) Juya, baby turn around (mata) Juya, baby turn around (hai)
Writer(s): Bello Hassan, Ado Isah Gwanja Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out