Lyrics

Zaman aure Ango da amarya Gani gareki fa 'yar gata Babu kamarki mufeeda ta Saurara kiji zancen soyayya Saurara kiji zancen lobayya Da an kira sunanki Toh kambu za'a baki Mufeeda 'ya ta saraki Ki hau gadonki na mulki Zan zigaki bazan gajiba Duk mai sonki bazai tabu ba Ga kyau, zuciyarki fara Sauran mata su jira Mufeeda ce a saman mata Sarauniya a cikin mata Mufeeda ta cika 'yar gata Kyawunta ba'a kwatantata Cikin mata batada sa'a, ta zarce sa'a Idan gidanku fa babu Mufeeda lallai gidan ba 'yar gata Mufeeda ce shalelen mata Mufeeda ce alkyabbar mata Mufeeda tauraruwar mata Mufeedamai kyau koba make up Mufeeda nagani safe da rana Mufeeda kadai bawata gabana Muryarki tafi abincin rana Haskenki tamkar hasken rana Mufeeda yanayinki dabanne Mufeeda kyawunki dabanne Mufeeda murmushinki dabanne Mufeeda tafiyarki dabanne Akanki na zamo alaramma wallahi zan jawo aya Akanki sai in taka kaya kuma in dingisa ba jin gajiya
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out