Music Video
Music Video
Credits
PERFORMING ARTISTS
Ali Jita
Lead Vocals
COMPOSITION & LYRICS
Ali Jita
Songwriter
Ali Jita Isag
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
DON Adah
Producer
Lyrics
Duba rana da wata suna da haske
Gimbiyata sai ke
Soyayyar mu har abada
Don Adah
Ko rana da wata sun daina haske
Gimbiyata sai ke
Soyayyar mu har abada
I love you baby
Sarauniya baby
I love you baby
Soyayyar mu har abada
I love you baby
Sarauniya baby
I love you baby
Soyayyar mu har abada
Na samu ɗiya kyakkyawa
Duba yarinya son kowa
Ke na bai wa amana
Amanar zuciyata
Mama use to tell me
When you find a good girl
Don't you ever let her go
No, no, yeah
Hajiya ki ganta
Ita ce sarauniyata
Ai! gimbiyata
Ɗanɗano na zuciyata
Wanna show her to the world
Tell everyone of our love
Our love is here to stay
This love will never die
Duba rana da wata suna da haske
Gimbiyata sai ke
Soyayyar mu har abada
Ko rana da wata sun dai na haske
Gimbiyata sai ke
Soyayyarmu har abada
I love you baby (Masoyiya)
Sarauniya baby (Masoyiyata)
I love you baby (Masoyiya)
Soyayyarmu har abada
I love you baby (Masoyiya)
Sarauniya baby (Masoyiyata)
I love you baby (Masoyiya)
Soyayyarmu har abada
Shey you remember how we used to play use
Used to play under the guava, under the guava
Shey you remember how you use dance when I blow my flute
When we were coming back from school, wayback for J-S 2
Hajiya ki ganta
Ita ce sarauniyata
Ai! gimbiyata
Ɗanɗano na zuciyata
Wanna show her to the world
Tell everyone of our love
Our love is here to stay
This love will never die
Duba rana da wata suna da haske
Gimbiyata sai ke
Soyayyar mu har abada
Ko rana da wata sun dai na haske
Gimbiyata sai ke
Soyayyar mu har abada
I love you baby (Masoyiya)
Sarauniya baby (Masoyiyata)
I love you baby (Masoyiya)
Soyayyar mu har abada
I love you baby (Masoyiya)
Sarauniya baby (Masoyiyata)
I love you baby (Masoyiya)
Soyayyar mu har abada
Written by: Ali Jita Isag


