Lyrics

Baby Ina kwana Baby Ina gajiya Shin kin tashi lafia Rabin raina Soyayya da kafiya Nake miki kin jiya Tabbas kin iya soyayya Rabin raina Daama da ke na fara haduwa da Na yi aure tuntuni Zama dake akwai karuwa hakika ni kina burgeni Daama da ke na fara haduwa da na yi aure tuntuni Zama dake akwai karuwa hakika ni kina burgeni wayyo Soyayya na da dadi Lobayya na da dadi Amma dake tafi dadi wayyo Soyayya na Da dadi Lobayya na da Dadi Amma dake tafi dadi wayyo Daama zaki yarda da duk batunsa na soyayyane Kema ki amince da kuddirinsa na alhairi ne Wanda tasiri ne A zuciya ki zaune Ya baki zuciya tai duka kyauta autar ma Zan so ki bi yarda Ki gaya masa kin ragi tsada Ni batun na jaddada ki gwada min zaki mutulta Ki dakata kiji yanmata A yau bikinku muke fata Mun shaida kun zama yan gata Ki tausawa ma sa raina Kaunarki ta kama ni tun farko Ni fatana ni da ke muyi karko Aurenmu da ni da ke yai karko Mu haifi yaya ma su albarka Daama da ke na fara haduwa da na yi aure tuntuni Zama dake akwai karuwa hakika ni kina burgeni Daama da ke na fara haduwa da na yi aure tuntuni Zama dake akwai karuwa hakika ni kina burgeni wayyo Soyayya na da dadi Lobayya na da dadi Amma dake Tafi dadi wayyo Soyayya na da dadi Lobayya na da dadi Amma dake tafi dadi wayyo Soyayya dadi Soyayya dadi Soyayya dadi Soyayya dadi
Writer(s): Ali Namanjo, Ademola Tarka, Hamisu Yusuf Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out