Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Hussaini Danko
Hussaini Danko
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Hussaini Danko
Hussaini Danko
Composer

Lyrics

Ga kujerar so ana jira Wa ya hau yaji anyi tambura?? Adon masoya so da gaskiya Dani dake mu zamo jini daya Ga kujerar so ana jira Wa ya hau yaji anyi tambura? Adon masoya so da gaskiya Dani da kai mu zamo jini daya Son da za nayi miki In na nuna miki Jinjina zaki min Tanadi nayi miki Bani saba miki Mai kike so ki min? Zan hidimta miki Alkawar nayi miki Ko hakan zaki min Ni da gaske nake Zuciya ta rike Agaji zaki min Tunda tare miki Alkawar mu rike So akan gaskiya Da jarumi tafiya take ido, halin mutum riga Cikin ruwa yafi kyau da shan bado, ado yasa yanga Da kaji murya ta kasa ido, komai duhu waiga Mai yin wasikar saka kayi gudu, da ka rike yaga Gabas da Yamma ka waiwaya Kudu, ni kai nake hanga da gaskiya Kar na bar manufa a cimmi ni, gara nayi furuci Kar na ambata so aki mini, da ki yarda ki ce Tunda har na aminta kin mini, babu ce-ce-ku-ce Zuciyar ki, ki mallaka mini, har a gun furuci Kiyo kalaman tausaya mini, ki bani so na riko da gaskiya Ladabi zan maka Bani saba maka Ko a rai haka ne Tunda har nayi maka Zuci na bar maka Bin ka ai dole ne Zana caba maka Kwalliya nayi maka Kai ka cancanta ne Yau na sara maka Jinjina nayi maka Jarumin namiji ne Mai kaso na maka Zana amsa maka So cikin zuciya
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out