Lyrics

Lallallai Yaf-yaf-yaf, ahha Wannan haduwar Umar M. Shareef ne tare Nura M. Inuwa Muje Zuwa Larai-Larai Larai kin shiga rai na Larai Ni kuma Jummai Jummai kin shiga rai na Jummai Ni sai Larai Larai kin shiga rai na Larai Ni kuma Jummai Jummai kin shiga rai na Jummai Larai Naje birni, nayi gamo da kalar yan matan soyayya Naga fara can, da baka, doguwa, har ma siririya In na fito suka ganni kowa sai ta taho wai soyayya Sai na janyo hula Duk nace masu lala Zuciya na cilla Can garin mu ta billa Alkawar muka kulla Ni da Larai wallah Ldanuwa na sunyi makancewa Jummai na gano Ni akan Jummai zan dauki kafa ta har Cotonou Hello-hello in dai na dauki waya Jummai na tuno A zuciya na sa ta Ldanuw na sun 'kyalla Da hannu na nuna ta Diyar da bata talla Jummai Larai- Larai Larai kin shiga rai na Larai Ni kuma Jummai Jumai kin shiga rai na Jummai Ni sai Larai Larai kin shiga rai na Larai Ni kuma Jummai Jumai kin shiga rai na Jummai Larai Jummai In bake ba sai rijiya Bani zama cikin duniya Ke na kira da zinariya Tare muje kasar Saudia Da shigar ki ta al'adar Hausawa kin burge Ba gudu kuma ke bakya ja baya kin dage Ba kowa a cikin ran ki sai ni dan kin tuge Kin burge Kin dage A cikin bacci na In na bude ido na Sun sani dangi na Har abokai guna Nidai- nidai Nidai-nidai- nidai Larai Larai kin shiga rai na Larai Ni kuma Jummai Jummai kin shiga rai na Jummai Ni sai Larai Larai kin shiga rai na Larai Wallah kina da farar fuska Kin shiga taro ya haska Ga igiyar so na tufka Nayi ajewa kin dauka Ke zanyi wa maganar soyayya Jummai Ldan dake a garan bana jin komai Gonar rake da fari bata bidar mai-mai Mai son ya hau sama dole ya dauko tsani (Jummai) Babbar kyauta ce ke Allahu ya bani (Jummai) In nayi godiya wa zan je nai nuni? (Jummai) Na gamsu da soyayyar ta A don haka zan nanata A dinga kira na mai Jummai Larai-Larai Larai kin shiga rai na Larai Ni kuma Jummai Jumai kin shiga rai na Jummai Ni sai Larai Larai kin shiga rai na Larai Ni kuma Jummai Jumai kin shiga rai na Jummai Jummai kin
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out