album cover
Lapson
3,008
World
Lapson was released on April 5, 2018 by Premier Records as a part of the album Iconic Sounds of Africa, Vol. 67
album cover
Release DateApril 5, 2018
LabelPremier Records
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM100

Credits

PERFORMING ARTISTS
Hamisu Breaker
Hamisu Breaker
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Hamisu Breaker
Hamisu Breaker
Composer

Lyrics

Eh! Farida gimbiya farida kin zama sarauniyar mata
Mallakinki ne Lawan gu nasa kar ki yo rata
Wai shin ina kamar Farida ne a cikin dubun mata
Farida kin yi dace da tarbiyya ta gidda da makaranta
Farida ga Lawan, na ki ne kar ki sa ya yo kuka
Gaskiyar batu Farida ai sai ka so masoyinka
In kuka yi kula dashen da ku kai na so ku yo tsinka
Kin sani da cewa sam ba a ɓoye cibi a ran wanka
Taho rabin jiki, zo ga Lapson Farida ʼyan mata
Ba mu son ku farraƙe har mutuwa muke fata
Kin sani da so ne asali na dukkanin gata
Na yi bincike Farida gu nasa kin yi cancanta
Written by: Hamisu Breaker
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...