Music Video

Music Video

Credits

Lyrics

Eh ye soyayya
Furucin farko akeyin na sa'a na tarko sai ya kama
Gareni ke kika zam ta farko fagen soyayya
Soyayya
Furucin farko kayo kayi sa'a tarko nina kama
Gareni kaika zamo na farko fagen soyayya
Hayya, hayya, rere rere
Ayye bana nadama nasan tarko na ne ya kama
Na baka dama, komai kaso a guna ka nema
So ne na nema, gashi kinban har nasamu dama
Zuciya ka fama ciwon ta ya tshi kai zata nema
Hayya, hayya, rere rere
Kazam farinciki na safiya marece
Idan akwai bukata kai nakewa zance
Amintuwa tasa kullum nake ta zace
Zuciya da raina ke kinka sace
So, so, so, dani dakai lallai akwai dace
So, so, so, 'kaunarki raina ya kama
Hayya, hayya, ha aah ah
Inda rai, akwai rabo, auren mu za ai ba jira
Na fada, na fada komi dai ayi hattara
Ina kikaje kizo muje dani dake mun gagara
Rufe ido, mu zagaya, kaine kazam raba gardama
Um hanninka mu 'kulla al-'kawarin da ba rabewa
Gani gani gani na taho al-'kawarinki zan rikewa
Roko nake ga Allah rabbi ya kaimu ran tarewa
Nidake farincikin mu zaya yawaita bai 'karewa
Hayya, hayya ha aah ah
Uh humm ha aa ah
Written by: Abdull D
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...