Music Video

B-ZANGO -ZARA K-D Gimbiyar mata Song 2021
Watch {trackName} music video by {artistName}

Featured In

Credits

PERFORMING ARTISTS
Adbull D
Adbull D
Performer
Umar M Sharif
Umar M Sharif
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Adbull D
Adbull D
Composer

Lyrics

Hum hum hum aha aa ah, 'kauna Hum hum hum aha aa ah, hee na tattaro dukka kalamaina gareki zana furta Tinda dai muna 'kaunar juna nasan bakisani a Rana Eh na tattaro dukka kalamai a gareka zani furta Tinda dai muna 'kaunar juna nasan bakasani a Rana Heey tafiyar mu sannu tana nisa watarana sai labari Duk wanda yai ajiyar soyayya arai baya rasa buri Nayarda so ya saka nishadi kazamto kamar mai wani jari Na dace da hasken alkairi farincikina bai 'karewa Na tattaro dukka kalamai a gareka zani furta Tinda dai muna 'kaunar juna nasan bakasani a Rana Ah aa ah ganyen fure kore shar shar tsuntsaye kirari na masoya Inama salo na soyayya kubini yau zan saku a hanya Zancen akan lamarin sone da sirrika irin na soyayya Shi so gamo na jini ne assalin so ke 'daurewa Ha ha ha Eh ye eh, ni kece wadda na fara gama ki taho kijani da ingarma Zobe na al-'kawari na taho dashi daure ki sashi a hannun dama Dan ki kauda duk makiyan mu su koma 'kauye sui noma Duka wanda yayi nufin sharri ya jira akansa ya komawa Ha aa ah Tinda dai muna 'kaunar juna nasan bakasani a Rana Na tattaro dukka kalamai a gareka zani furta Tinda dai muna 'kaunar juna nasan bakasani a Rana Ho oo oh yarda akan so tuni na baka, a gareni sai san barka Babu wanda zaice in barka kaika cinye gasa ba shakka Kirari nakewa masoyi na gani na tsaya yau a gabanka Zoka furta kalmar soyayya intuna ya debe man kewa Eh na tattaro dukka kalamai a gareki zani furta Tinda dai muna 'kaunar juna nasan bakasani a Rana
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out