album cover
Lukuti
19,926
World
Lukuti was released on November 1, 2021 by Subabane Records Under Exclusive License to emPawa Africa Limited as a part of the album Supa
album cover
AlbumSupa
Release DateNovember 1, 2021
LabelSubabane Records Under Exclusive License to emPawa Africa Limited
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM125

Credits

PERFORMING ARTISTS
DJ Ab
DJ Ab
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Haruna Abdullahi
Haruna Abdullahi
Composer
PRODUCTION & ENGINEERING
KDream
KDream
Producer

Lyrics

Dj Ab ne
Cha-cha
Siriri ya koma
Ɗan lukuti
Kaji guda goma
Ɗan lukuti
Akwai ni da loma
Ɗan lukuti
Deep-deep loma
Ɗan lukuti
Saurayin Khadija
Ɗan lukuti
Saurayin Khadija
Ɗan lukuti
Saurayin Khadija
Ɗan lukuti
Saurayin Khadija
Ɗan lukuti-lukuti
Ɗan lukuti
Lukuti-lukuti
Ɗan lukuti-lukuti
Ɗan lukuti
Lukuti-lukuti
Ɗan lukuti-lukuti
Ɗan lukuti
Lukuti-lukuti
Ɗan lukuti-lukuti
Ɗan lukuti
Lukuti-lukuti yeah
Celebrity
In an kawo waku ya sa ribiti
Shakitititi-titi babu pity
Ciki ya cika to sai asibiti
Buredi haɗa ta da ƙwai
Shi ne komai daidai
Gashi sun shigo ɗai-ɗai
Ni fa na fi son in ga abin ni kadai ku matsa na ga-
Shinkafa ga nama (Ey)
As I enter e scatter (Ey)
An bani wuri na taka (Ey)
Ko baka rawa ka tafa (Ey)
Shinkafa ga nama (Ey)
As I enter e scatter (Ey)
An bani wuri na taka (Ey)
Ko ba ka rawa ka tafa
Siriri ya koma
Ɗan lukuti
Kaji guda goma
Ɗan lukuti
Akwai ni da loma
Ɗan lukuti
Deep-deep loma
Ɗan lukuti
Saurayin Khadija
Ɗan lukuti
Saurayin Khadija
Ɗan lukuti
Saurayin Khadija
Ɗan lukuti
Saurayin Khadija
Ɗan lukuti
Lukuti-lukuti
Ɗan lukuti
Lukuti-lukuti
Ɗan lukuti-lukuti
Ɗan lukuti
Lukuti-lukuti
Ɗan lukuti-lukuti
Ɗan lukuti
Lukuti-lukuti
Ɗan lukuti-lukuti
Ɗan lukuti
Lukuti-lukuti yeah
Because you be chubby - e no mean something
I'm the guy with the babe with the big something
If u no go behave I go put you on a long thing
Gimme suya and I no go ever forget that thing
Aya-yaya-ya on the mic I'm fire yaya-ya
Aya-yaya-ya I go chop I no go tire yaya-ya-ya
Shinkafa ga nama (Ey)
As I enter e scatter (Ey)
An bani wuri na taka (Ey)
Ko baka rawa ka tafa (Ey)
Shinkafa ga nama (Ey)
As I enter e scatter (Ey)
An bani wuri na taka (Ey)
Ko ba ka rawa ka tafa
Siriri ya koma
Ɗan lukuti
Kaji guda goma
Ɗan lukuti
Akwai ni da loma
Ɗan lukuti
Deep-deep loma
Ɗan lukuti
Saurayin Khadija
Ɗan lukuti
Saurayin Khadija
Ɗan lukuti
Saurayin Khadija
Ɗan lukuti
Saurayin Khadija
Ɗan lukuti-lukuti
Ɗan lukuti
Lukuti-lukuti
Ɗan lukuti-lukuti
Ɗan lukuti
Lukuti-lukuti
Ɗan lukuti-lukuti
Ɗan lukuti
Lukuti-lukuti
Ɗan lukuti-lukuti
Ɗan lukuti
Lukuti-lukuti yeah
Written by: Haruna Abdullahi
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...