Lyrics

Jigi' Lil Prince baby Dj Ab ne Skele by Dj Ab Yo guys check it out nayi sabuwa Like two days back cikin kasuwa I come jam her cikin wurin taruwa Yanzu gashi ta mun kamun kaguwa 'Yar fara gata doguwa Har ta kai ni na gaida su tsohuwa Wallahi ni kam na samu karbuwa E dey happen haka na faruwa (kai!) Babah wannnan yarinyar na san ta Ita ce kwanaki na ce, "Ina san ta" Haba dai kar ku ce mini, "Kun manta" Tabbas ina da hoton ta, ka gan ta? Maza, kace an samu clash Jiya muka jame da ita a wajen Bash Za ta min transfer wai in bata cash Yanzu ina kiran ta tana gaya man trash Mu mun san irin wannan abun an saba Mace bata ce ma wash baka ansa ba Haka wata ta barka waje cikin sanyi (Kash! Ka sake ji anyi?) Omo! This one na new yawa Har kun sa naji cikina na juyawa Dan gyara singlet dinka na nunawa Share wannan abu nake tunawa Ni 50k na kashe mata ran Monday Bata so mu hadu sai Monday-Monday Kan ta fito sai na dinga kira tun Sunday Ta shanya ni, she no care weather sun dey Wai tsaya, ka taba mata dinki ko? Wata Bakar jallabiya da indigo Tana yawan foarming Nicky ko? Amman dodo wajen cin girki ko Ka ce, "Ni dai na shiga cikin haw'ila'i" Kutt! Ji bala'i har na fara tunannin iyali Kashe wuta dole ma in canza layi E be like say tana so ta hada mu royal rumble Yes I am a lion king of the jungle Ta sa rayuwa na tana ta tumble Ina ta ganin aguguwa double-double Yanzu dai tunda abun kam ya kwabe Dukka ta mana shirme kuma ta sabe Ta gudu ta mana halin Mbappe Muje ganin ta tare sai muga wa zata zabe? Babah ka sa min bakin ciki Gashi cikin mu nine bakin ciki In ma zaba za tayi na san ban ciki (Yallabai mai za'a kawo?) Ka ban chicken Bana yi kuma raba ni da sumbuka In na ganta zagi zana kunduma Sallan inje ta buga mani guduma Can taje transformer ta runguma Yanzu kenan kudade na sun bi ruwa Ta sa ni wahala kamar dan garuwa Ni bazan ce komai ba Dan zafi ban shafa ko mai ba Ok now yanzu dai game is over Ba wani rufa-rufa ba wani cover Na bata marsandi na ba kanen ta rover Kai I'm out of this komai is over Kai Alhaji mun san motocin gidanku Amman bari in bar ku kuji da kanku Dan naji jiki na kai ta yawo naje biki Taka kafa (haba!) Ku taka kafa (ihu!) Taka kafa (aha-aha-aha-aha) Sai ku harba kafa
Writer(s): Haruna Abdullahi, Mujtaba Abdullahi Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out