Lyrics

Ali Jita ne Zakin waka (Prince production) So sinadari Soyayya nada hadari So ruwan zuma ne Wani sa'in ruwan gubace kauna So sinadari Soyayya nada hadari So ruwan zuma ne Wani sa'in ruwan gubace kauna So kala-kala ne Mai nazari shi yakan yi lura So sabida Naira Koko so dan kyau na sura Wani son a baki yake A cikin zuciya da kura Soyayya da mai hali Irin halin hawainiya ne tsorona So yana da dadi Amma inda tatali da kauna Mai sanka zuciya daya Har abada bai saka ka rana Mai yaudara butulci Yaci amana ta so da kauna Ka kyautata wa mai sonka Inko kaki zakayo nadama wata rana Jita ina kiran ku Yan mata, samari yau mu duba Mubar fishi da sauri Mai hakuri shi yakan ci riba Mu gane yanayin so Sanyi ne da zafi sai mu saba Ruwan ido a soyayya in har kayi Kai karo da tarkon mummuna Wata ran masoya Aji dadi anata shewa Wata ran a saba Ayi kwana biyu ba hadewa Kar mu dauki zafi Dan Allah masoya muyi kulawa Sai mu kauda zargin juna Mai sa masoya suyo bankwana So sinadari Soyayya nada hadari So ruwan zuma ne Wani sa'in ruwan gubace kauna So sinadari Soyayya nada hadari So ruwan zuma ce Wani sa'in ruwan gubace kauna (It's prince on the mix)
Writer(s): Ali Isa Jita Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out