Lyrics

Hello Ba dan ba dole ba Da ba suaran yadda zan Taya zan nisanta zuciyata dake? (Nima haka) Domin kin zam jinin jiki Kin dau kama dani Zaman lafiyar jiki Kam sai dake Na yarda da bata tankwaru Komai riko Ba mai karyar da zuciya Nasan cewa akan shiga wata duniya In so ya kama jijiya Da dai na rasaki dab dani Masoyiya Har kwara zama a rijiya Sai bayan na taho kamar In sa hanu a ka In sukui da kai ince Wayyo niya Kinsa mini so a zuci Tun karamin haki Yau yayai girman da bai fadu Da ki amince dani Na zam miki ginshiki In har kin so ki shingidu Bani zuma karki fara bani madaciya Ko kin ban bata kwan-kwadu Ki nai mini kyau a fuska Ko ba kwalliya Sai inji kamar ince dake, zinariya Kin rushe bakin ciki a zuciya Sanan gare kin cinye kowani lokaci Kin sani farin ciki da dariya Kece a ambatona Ko wani furci Duk bacin ran da zakiyi Nazo mu zauna Shine ke sani firgici Komai zan samu mallaki Ai bayi kai ke Kece daya wace zan kira Da sarauniya Ni ne ke sanki dan tani Komai ki barshi Ba dan matsayin gidan ku ba Nine ke san zama dake Dan martabarki Bawai dan dukiyar ki ba Koda a cikin dubu dari In har akwai ki Bazan gaza binciko ki ba Nasan ki da kyau da kwalliya Da tsayi da sura Duban bazasu kai ba Masoyiya
Writer(s): Bello Hassan, Ado Isah Gwanja Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out