Lyrics
Allah bar mana marasu ji Gee
Baby kin iya wanka wallahi
Shekara hudu
Na tara kudi shekara hudu
Rana daya ta wanke ni
Yanzu banida ko sisi
Shekara hudu
Na tara kudi shekara hudu
Rana daya ta wanke ni
Yanzu banida ko sisi
Ko menene zakiyi zan so ki
Take you shopping take you hawa doki Eh
Baby I want you to know that
Kin sace zuciya ta
Soso sabulu sunyi amfani
Domin ta wanke ni
Ta wanke ni
Nace muku ta wanke ni
Wallahi ta wanke ni Eh
Soso sabulu sunyi amfani
Soso sabulu sunyi amfani Eh
Akan ki an kira ni daqiqi
Dan ina sonki babu dalili
She got the shape and the face with the long hair
I got dem girls all over me but I don't care
To yane
Kada mata jita, Ya wanku
In mata fifita, Ya wanku
Kada mata jita, Ya wanku
Ba wanda ya fita, eh
Ko menene zakiyi zan so ki
Take you shopping take you hawa doki
Ko menene zakiyi zan so ki, Forever and ever
Take you shopping take you hawa doki, You're the one that I need
Baby I want you to know that
Kin sace zuciya ta
Soso sabulu sunyi amfani
Domin ta wanke ni
Ta wanke ni
Nace muku ta wanke ni
Wallahi ta wanke ni, Eh
Soso sabulu sunyi amfani
Soso sabulu sunyi amfani Eh
Ta wanke ni
Ta wanke ni
Ta wanke ni
Ta wanke ni
Baby I want you to know that
Kin sace zuciya ta
Soso sabulu sunyi amfani
Domin ta wanke ni
Ta wanke ni
Nace muku ta wanke ni
Wallahi ta wanke ni Eh
Soso sabulu sunyi amfani
Soso sabulu sunyi amfani Eh
Domin ta wanke ni
Ta wanke ni
Ta wanke ni
Ta wanke ni eh
Writer(s): Abdullahi Abdullahi
Lyrics powered by www.musixmatch.com