Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Nura M. Inuwa
Nura M. Inuwa
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Nura M. Inuwa
Nura M. Inuwa
Composer

Lyrics

Mai hakuri zaisha zuma in daika ji wane ba'a banza ba Yanda nasha gwagwarmaya naita tuntuni na amsa sunana Mai hakuri zaisha zuma in daika ji wane ba'a banza ba Kai 'damarar gwagwarmaya dan 'bata dare ake a samu suna Mai hakuri zaisha zuma in daika ji wane ba'a banza ba Kai 'damarar gwagwarmaya dan 'bata dare ake a samu suna Da fari nayi aniya nayi 'damara shirina yai nisa Nai gamo da matsala kan na riki lokacin da zan tasa So nake na dogara kan kafa ta kar nazam kasa In na labe a innuwa kar yawaamn zufa ya maidani rana Eh zuciya tana ta faman 'kulabicin abinda zan samu Lokaci nake jira naita kwadayin nima nasha romo Sai na wan kara nake da kiyashi gashi kaina ba gammo Mai tafiya cikin duhu babu wanda zaya kama hannuna Mai hakuri zaisha zuma in daika ji wane ba'a banza ba Kai 'damarar gwagwarmaya dan 'bata dare ake a samu suna Eh kan hawa da gangara nida 'yan uwa muna gidun tsira Juriya yawainata ko a 'boye banisan yawan 'kara Dole ne na kauda kaina da tsangwama da masuyin sara Yan gafa ga ruwan sama ya taba ni banni samu gun kwana Mai hakuri zaisha zuma in daika ji wane ba'a banza ba Kai 'damarar gwagwarmaya dan 'bata dare ake a samu suna Eh nai gamo nakan sani mutuwa take tsayar ea lumfashu Tinda nayi tintibe wani abu sai ya daina ban haushi Ban rabo da 'kaddara shikadai kasa kafa tayo kaushi Yanda naso na runguma duk yawan su sai suzam magauta na Eh nai kama da guguwa kan idanuwa nai da zubin 'karfi In sukayi tsokana su suke zigani dan nadau zafi Tinda nayi al-'kawar kan sirrin su zan rikeshi dan mafi Tsubirinkawai suke yadda zasu kawo 'karshe masoyana Mai hakuri zaisha zuma in daika ji wane ba'a banza ba Kai 'damarar gwagwarmaya dan 'bata dare ake a samu suna Nikam bani rigima gani 'kakanin cikin su ba sauki Sai idan ina bidar tsayi sai inke bidar su su 'kara ni Dole 'dan gwagwarmaya bai zama kawai ya kanga sabani Kan nagani n akauda kai dan cikar muradai na Yanda nasha gwagwarmaya naita tuntuni na amsa sunana
Writer(s): Nura M. Inuwa Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out