Music Video

Allah Nawa - (Feat Ado Gwanja) Official Viral Video 2020
Watch {trackName} music video by {artistName}

Credits

COMPOSITION & LYRICS
ado isah gwanja
ado isah gwanja
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Prince Gombe
Prince Gombe
Producer

Lyrics

Ina baku salon kida kuna taka rawa Kuna taka irin rawar kidan ya da kawaya Ku taka sakaban da taka charbi da ruwa (ruwa) Ahye (sama, kai!) Matan gida kuce (Allah nawa) Aye ina nufin (Allah nawa) Nidai ina nufin (Allah nawa) Kai-kai-kai-kai-kai Shaidan kona makiya na (yee) Shaidan kona makiya na (yee) Shaidan kona makiya na (gaskiya ne, sama mata) Haba Aje sama, aje sama Aje sama Kai, ah! Yadda kuke rawar kidan na burge ni Kuyi girgiza rawar cin amfani Kune kadai kuke faman rawni Me yin kidan ku gwaja ne gani Nikan yi baituka su gongoni Da iya kidan kuke taka rawa haka Da gudumuwarku ganga taji baituka Tayi daduka kuke leka kobobuka Har yau na Gwanja ban sauya salo ba Nasaba ina fadi (Allah nawa) Nidai ina fadi (Allah nawa) Har kullum ina fadi (Allah nawa) Shaidan kona makiya na Shaidan kona makiya na Shaidan kona makiya na Ahaye mata a gaida ku dangin gaya Na nan banda irinsu o'o mai halin karya Ki kale mu ki bar mu kinji kurwagur maya Domin ke daya kan fito amma mu ke da gaya Domin nan gun babu yara sai 'ya'yan manya Idan ta shigo ta can sauya salo muke Nine na mata kam juya gida nake Kowa ya gane sanyi da hazo yake Ko safe rana ba sai da dare ba Kai ayee Allah nawa Ahaye Allah nawa Iyee Allah nawa Kai Shaidan kona makiya na Shaidan kona makiya na Shaidan kona makiya na It'x prince on the mix
Writer(s): Ado Isah Gwanja Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out